Ramadan: Azumi Na 16
Birane Magrib Alfijir
Abakaliki 6:37 5:13
Abeokuta 6:57 5:32
Abuja/Suleja 6:43 5:16
Akure 6:49 5:24
Akwanga/Keffi/Nasarawa 6:39 5:12
Auchi 6:45 5:20
Ankpa/Ayangba 6:40 5:14
Argungu 6:54 5:04
Azare/Jama’are 6:32 5:01
Bama 6:18 4:47
Bauchi/Ningi 6:33 5:04
Benin 6:48 5:24
Bichi 6:40 5:09
Bida 6:47 5:20
Birnin Gwari 6:45 5:06
B/Kebbi/Gwandu/Jega 6:55 5:23
Birnin Kudu/Gwaram 6:33 5:04
Biu 6:23 4:54
Calabar 6:36 5:14
Damaturu 6:25 4:54
Daura/Dambatta 6:39 5:07
Dutse 6:36 5:05
Dutsinma/Jibia 6: 44 5:12
Enugu 6:40 5:16
Funtua/Tsafe 6:44 5:12
Gombe 6:27 4:56
Gumi 6:52 5:21
Gusau/K/ Namoda 6:46 5:14
Gwadabawa 6:52 5:20
Hadejia/Gumel 6:34 5:02
Ibadan/Ife 6:54 5:28
Ilesha/Baruba 6:57 5:30
Ilorin/Kaiama 6:53 5:26
Jalingo/Lau/Gashaka 6:25 4:58
Jere 6:42 5:13
Jos/Saminaka 6:36 5:07
Kabba 6:47 5:21
Kafanchan/Kachia 6:39 5: 10
Kafin Maiyaki 6:40 5:09
Kaduna 6:42 5:13
Kano 6:39 5:08
Katsina 6:43 5:11
Kontagora/Zuru 6:50 5:21
Lafia 6:38 5:11
Lagos 6:56 5:31
Lokoja/Idah 6:44 5:18
Maiduguri/Mubi/Gwoza 6:19 4:48
Makurdi 6:37 5:11
Minna 6:46 5:17
Missau 6:29 5:00
Mokwa/New Bussa 6:52 5:25
Monguno 6:18 4:46
Nguru/Gashua 6:30 4:58
Ogbomosho 6:54 5:28
Okene 6:46 5:20
Onitsha 6:43 5:19
Oyo 6:55 5:29
Port Harcourt/Owerri 6:41 5:19
Potiskum 6:28 4:57
Shagamu 6:55 5:30
Sakoto 6:52 5:20
Takum/Wukari 6:31 5:05
Warri 6:47 5:23
Langtang/Wase Shendam 6:32 5:05
Wurno 6:51 5:19
Yola/Numan 6:21 4:54
Zaria 6:41 5:12
Cotonou-Benin 7:00 5:36
Ndjamena-Chad 6:13 4:42
Niamey-Niger 7: 05 5:31
Zinder-Niger 6:38 5:04
Garoua-Cameroun 6: 17 4:52
Yaounde-Cameroun 6: 23 5:01
MAJIYA: Majalisar Yada Musulunci, da ke Kaduna
Fadakarwa:
Daga Nana Aisha Uwar Muminai (RA) ta ce, “Na ji Manzon Allah (SAW) ya ce”; “Wanda ya nemi yardar Allah da fushin mutane, Allah zai isar masa da sharrin mutane, kuma wanda ya nemi yardar mutane da fushin Allah, Allah zai wakkala shi ga mutane.” Tirmizi ya ruwaito shi.
Karin Bayani: A takaice wannan Hadisin yana horon mutum ne kar ya yarda ya tsunduma kansa cikin fushin Allah domin ya samu yardar mutane, ma’ana kar ya yi wani abu da Allah ya hana domin mutane su ji dadi. Sannan, ana bukatar mutum ya zabi yin abin da Allah yake so ko da ba zai yi wa mutane dadi a ransu ba.
Allah ne mafi sani.
Daga Abdulrazaq Yahuza Jere