• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Bai Dace A Bari Okinawa Ta Sake Zama Fagen Daga Ba

by CMG Hausa
3 years ago
Okinawa

Da sanyin safiyar Larabar nan ne al’ummun Okinawa ta kasar Japan, suka wayi gari da ganin dandazon dakarun sojin kasar, da tarin ababen hawan su, sun cika tashoshin ruwa da tituna, a gabar da gwamnatin kasar ta ayyana shirin ta na jibge makami mai linzami samfuri na Patriot 3 a wurin.

Kafafen watsa labarai na kasar sun soki lamirin gwamnatin kasar, bisa yadda take ci gaba da fadada ayyukan ta na soji, wanda hakan ya sabawa “Yarjejeniyar zaman lafiya”, tare da haifar da barazana ga tsaro da daidaito a yankin da kasar take.

  • Shugaban Kasar Sin Ya Aike Da Wasikar Taya Murnar Bikin Cika Shekaru 50 Da Hadin Gwiwar Sin Da WIPO

Domin nuna bukatar zaman lafiya, a ranaikun 24 da 25 ga watan nan, wata tawagar kansiloli ta Okinawa, ta mika kwafin takardar cimma matsaya a fannin diflomasiyyar zaman lafiya wadda suka amincewa ga ma’aikatar tsaron kasar, da majalissar gudanarwa, da ma’aikatar harkokin wajen kasar.

Takardar ta bukaci gwamnatin Japan da ta rungumi manufofin da aka tanada, cikin kundin siyasa 4 tsakanin Sin da Japan, domin bunkasa kawancen kasashen 2.
Takardar da suka gabatar, ta kuma tuhumi gwamnatin Japan, bisa matsayar kuskure da ta dauka game da kasar Sin, wanda hakan ya zamo mataki irin sa na farko da majalissar ta su ta dauka a Japan.

Ta la’akari da bukatar bai daya ta al’ummun Okinawa su miliyan 1.46, da kuma sauran masu burin wanzar da zaman lafiya a Japan, bai dace gwamnatin kasar ta kawar da kai daga wannan bukata ba. (Mai fassarawa: Saminu Alhassan)

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Next Post
Sin Na Rike Matsayin Farko Tsakanin Kasashe Mafiya Yawan Cibiyoyin Lantarki Na Nukiliya Da Ake Ginawa

Sin Na Rike Matsayin Farko Tsakanin Kasashe Mafiya Yawan Cibiyoyin Lantarki Na Nukiliya Da Ake Ginawa

LABARAI MASU NASABA

Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

November 6, 2025
Garkuwa: Sarkin Gobir Ya Bukaci Agajin Gaggawa Daga Gwamnatin Sakkwato

An Kama Wani Mutum Kan Zargin Kashe Matarsa A Sakkwato

November 6, 2025
Amnesty International Ta Soki Tinubu Kan Yi Wa Masu Laifin Take Haƙƙin Ɗan Adam Afuwa

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Don Karɓo Rancen N1.15trn Don Cike Giɓin Kasafin Kuɗin 2025

November 6, 2025
Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

November 6, 2025
Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

November 6, 2025
Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

November 6, 2025
Gwamnatin Tinubu “Kasuwa Ce Mara Amfani Ga Talaka” – PDP

Majalisa Ta Ɗage Tantance Ministan Tinubu Saboda Rashin Rahoton Tsaro

November 6, 2025
Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.