• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tushen Huldar Sin Da Amurka Shi Ne Moriya Da Nauyi Na Bai Daya Dake Wuyansu Da Zumuncin Jama’arsu

by CMG Hausa
2 years ago
Sin da Amurka

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Abokai, kawanan baya, jagoran jam’iyya mafi yawan mambobi a majalisar dattawan Amurka, kana dan jam’iyyar demokuradiyya Charles Ellis Schumer da sauran mambobin majalisar sun sanar da wani daftarin shirin doka mai suna “Yin takara da Sin 2.0”, da nufin cimma nasarar takara da kasar take yi da kasar Sin, ta hanyar kayyade zuba jari da fitar fasahohi gare ta.

Ban da wannan shiri, majalisar dokokin kasar Amurka ta gabatar da shirye shirye da dama dake shafar kananan na’urorin lantarki da hada-hadar kudi da matsayin kasa mai tasowa da tsaro da sayar da makamai ga yankin Taiwan da sauransu, a yunkurin dakile ci gaban kasar Sin. Wadannan ‘yan siyasa cike suke da tunanin yakin cacar baka a kwakwalwansu, amma munanan matakan da suka dauka zai jefa huldar kasashen biyu cikin mawuyancin hali, kuma ita kanta ma za ta yi asara.

Mamba mai nazari na asusuan Carnegie na Amurka Jon Bateman ya wallafa wani sharhi a shafin yanar gizo na kafar yada labarai ta Politico, inda yake cewa, ‘yan siyasa dake matukar son yaki da kasar Sin, za su yi asara.

A ganinsa, duk wani matakin da suke dauka na sanyawa kasar Sin shinge, ba shakka zai bata huldar kasashen, lamarin da zai kawo asara ga dukkan bangarorin. Dole ne, wadannan ‘yan siyasa su saurari shawara mai nagarta da aka bayar, sabo da tushen huldar kasashen biyu shi ne moriya da nauyi na bai daya dake wuyansu da ma zumuncin jama’ar kasashen biyu.(Mai zana da rubuta: MINA)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Next Post
Amurka Ta Kau Da Kai Daga Yara ‘Yan Kwadago Cikin Shekaru Sama Da 200

Amurka Ta Kau Da Kai Daga Yara ‘Yan Kwadago Cikin Shekaru Sama Da 200

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Majalisar Dattawa

Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

November 5, 2025
Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

November 5, 2025
Gwamna Yusuf

Malam Triump: Ƙungiyoyin Ɗariƙun Sufaye Sun Maka Gwamnan Kano A Kotu

November 5, 2025
An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

November 5, 2025
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nuna Damuwa Kan Rahoton Yiwuwar Asarar Dala Biliyan 300 A Badaƙalar Ɗanyen Mai

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.