Kamfanin buga littattafai na jama’a da ake kira People’s Publishing House ya wallafa littafi, mai suna “Kafa al’ummomin Sin da yankin tsakiyar Asiya masu kyakkyawar makoma ta bai daya dake taimakawa juna, da samar da ci gaba tare, da wanzar da zaman lafiya, da karfafa zumunta zuriya bayan zuriya——Jawabin Xi Jinping a wajen taron kolin kasar Sin da yankin tsakiyar Asiya”, yanzu haka ana sayar da littafin a kantunan sayar da littattafai na Xinhua dake fadin kasar. (Murtala Zhang)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp