• English
  • Business News
Saturday, October 18, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mourinho Ya Jefawa ‘Yan Kallo Sarkar Da Ya Samu Bayan Rashin Nasara

by Rabilu Sanusi Bena
2 years ago
Mourinho

Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta AS Roma dake kasar Italiya Jose Mourinho ya jefawa yan kallo sarkar da ya samu bayan tashi daga wasan kungiyarsa ta Roma da abokiyar karawarta Sevilla Fc ta kasar Sifen

Mourinho wanda kungiyarsa ta kasa lashe kofin kalubale na Uefa Europa League na Wannan Shekarar bayan kungiyar Sevilla ta kasar Andalusia ta lashe kofuna bakwai kuma mafi yawa a tarihin gasar,bayan sahfe mintuna 90 ana fafatawa Alkalin Wasa ya bushe wasan kuma ya umarci Yan Wasa dasu je su huta kafin dawowa a buga karin mintuna 30 duk da hakan sai da wasan yakai aka buga bugun daga kai sai Mai tsaron raga.

  • Ya Dace ‘Yan Siyasan Amurka Su Yi Tunani Kan Kalaman Elon Musk

Yan wasan Sevilla Hudu sun samu nasarar jefa kwallaye a ragar Mai tsaron raga Dan kasar Portugal Rui Patricio yayinda su kuma Yan wasan Roma,Mancini da Roga Ibanez suka barar da kwallayensu,Wanda hakan yasa Sevilla ta lashe duka WASANNIN karshe da take bugawa a wasan Uefa Europa League

Bayan tashi wasanne Mourinho ya karbi kyautar sarkar silver da ake bawa Wanda yayi rashin nasara a wasan karshe amma daga karba sai ya cire daga wuyansa ya jefawa yan kallo

Jose Mournho mai shekaru 60 a Duniya ana hasashem zai bar kungiyar Idan ta kasa lashe kofin a bana Wanda kuma ake danganta zuwanshi kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint Germain a bazara, Zakarun na Faransa na fatan samun kociya Wanda ya saba buga gasannin Turai Don ganin ta lashe gasar zakarun Turai a gaba

LABARAI MASU NASABA

Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya

Lewandowski Ba Zai Buga Wasan El Classico Ba

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya
Wasanni

Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya

October 18, 2025
Lewandowski Ba Zai Buga Wasan El Classico Ba
Wasanni

Lewandowski Ba Zai Buga Wasan El Classico Ba

October 18, 2025
Tsohon Ɗan Wasan Dambe, Ricky Hatton Ya Rataye Kansa
Wasanni

Tsohon Ɗan Wasan Dambe, Ricky Hatton Ya Rataye Kansa

October 16, 2025
Next Post
Da Ɗumi-ɗuminsa: CBN Ya Ƙaryata Batun Karya Darajar Naira

Da Ɗumi-ɗuminsa: CBN Ya Ƙaryata Batun Karya Darajar Naira

LABARAI MASU NASABA

Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya

Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya

October 18, 2025
Dalilin Bankin AfDB Na Yin Hadaka Da WFP Da IFPRI

Dalilin Bankin AfDB Na Yin Hadaka Da WFP Da IFPRI

October 18, 2025
An Fara Yi Wa Yara Miliyan 1.6 Rigakafi A Taraba

An Fara Yi Wa Yara Miliyan 1.6 Rigakafi A Taraba

October 18, 2025
Lewandowski Ba Zai Buga Wasan El Classico Ba

Lewandowski Ba Zai Buga Wasan El Classico Ba

October 18, 2025
Ƴansanda Sun Kama Gungun Masu Sojan Gona Suna Aikata Laifuka A Kano

Ƴansanda Sun Kama Gungun Masu Sojan Gona Suna Aikata Laifuka A Kano

October 18, 2025
Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Ƴansanda, Sun Kashe 2 A Kaduna

Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Ƴansanda, Sun Kashe 2 A Kaduna

October 18, 2025
Radda

Gwamnan Katsina Ya Bukaci Al’umma Su Hada Hannu Da Gwamnati Wajen Kawar Da Matsalar Tsaro

October 18, 2025
Yajin Aikin ASUU: Majalisar Dattawa Ta Tsoma Baki, Za Ta Gana Da Ministan Ilimi

Yajin Aikin ASUU: Majalisar Dattawa Ta Tsoma Baki, Za Ta Gana Da Ministan Ilimi

October 18, 2025
IMF

Fitar Da Kudi Ta Haramtacciyar Hanya Na Kara Dagula Matsalar Tattalin Arziki – IMF

October 18, 2025
majalisar kasa

Majalisar Wakilai Ta Gayyaci CBN Da Bankuna Kan Cire Wa Kwastomomi Kudi Ba Dalili

October 18, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.