• English
  • Business News
Saturday, October 18, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hadin Sabulun Salon Gyaran Jiki Mai Sa Kyalli

by Bilkisu Tijjani
2 years ago
Jiki

Assalamu alaikum masu karatu barkammu da sake haduwa daku a cikin wannan shiri namu mai farin jini da albarka na ado da kwalliya.

Yadda Uwargida za ta gyara jikinta ta fito tana gyalli:

Àbubuwan da ake bukata:

Sabulun salo, Sabulun wanka, majigi, man kwakwa kadan, man zaitun shima kadan

Lemon tsami kidan yanki kada shima amma idan kinsan baya saki koraje a fuska saboda wasu idan suka yi anfani da lemon tsami yana sasu koraje a fuska, jar kanwa kadan itama, alobera kamar guda uku, kwanduwar kwai kamar uku itama

LABARAI MASU NASABA

Yadda Za A Magance Amosanin Baki

Hadin Tsumin Baure

Yadda ake hada su:

Zaki dauki Sabulun salo kisashi acikin turmi sannan ki dauko Sabulun wanka shima kisashi a cikin turmi ki hadasu kita dakawa harsai sun daku wato sun hade jikinsu sun zama  abu daya shi ne sun dako, sannan ki kawo dukka abubuwan da muka ambata ki zuba su a cikin turmin amma kidan rage man kwakwa wanda idan kin zo curawa zaki dangwala hannunki a ciki ki hadesu gaba daya ki yi ta dakawa  har sai sun hade, daganan sai ki fara cura shi yadda zaki cura zaki gutsira sabulun salon a hannunki sai ki dan lakuta man kwakwar a hannunki kinsan dama mun ce zaki rage man kwakwa saboda curawa to wannan wanda kika rage shi zaki yi amfani da shi saboda kar sabulun ya kamamiki hannu kina curawa haka ki molmole shi to wannan Sabulun shi ne sabulun wankanki kafin kishiga wanka zaki dan iya shafa shi a fuskarki kamar na minti biyar haka zakiga yadda fatar jikinki zai yi kyau cikin sati biyu da yarda Allah.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Za A Magance Amosanin Baki
Ado Da Kwalliya

Yadda Za A Magance Amosanin Baki

October 4, 2025
Hadin Tsumin Baure
Ado Da Kwalliya

Hadin Tsumin Baure

September 27, 2025
Gyaran fuska
Ado Da Kwalliya

Gyaran Fuska Da Laushin Fata

August 30, 2025
Next Post
Uba sani

Gwamna Uba Sani Ya Ƙaddamar Da Aikin Titin Da Zai Hade Kauyuka 32 A Ikara Da Kubau

LABARAI MASU NASABA

An Fara Yi Wa Yara Miliyan 1.6 Rigakafi A Taraba

An Fara Yi Wa Yara Miliyan 1.6 Rigakafi A Taraba

October 18, 2025
Lewandowski Ba Zai Buga Wasan El Classico Ba

Lewandowski Ba Zai Buga Wasan El Classico Ba

October 18, 2025
Ƴansanda Sun Kama Gungun Masu Sojan Gona Suna Aikata Laifuka A Kano

Ƴansanda Sun Kama Gungun Masu Sojan Gona Suna Aikata Laifuka A Kano

October 18, 2025
Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Ƴansanda, Sun Kashe 2 A Kaduna

Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Ƴansanda, Sun Kashe 2 A Kaduna

October 18, 2025
Radda

Gwamnan Katsina Ya Bukaci Al’umma Su Hada Hannu Da Gwamnati Wajen Kawar Da Matsalar Tsaro

October 18, 2025
Yajin Aikin ASUU: Majalisar Dattawa Ta Tsoma Baki, Za Ta Gana Da Ministan Ilimi

Yajin Aikin ASUU: Majalisar Dattawa Ta Tsoma Baki, Za Ta Gana Da Ministan Ilimi

October 18, 2025
IMF

Fitar Da Kudi Ta Haramtacciyar Hanya Na Kara Dagula Matsalar Tattalin Arziki – IMF

October 18, 2025
majalisar kasa

Majalisar Wakilai Ta Gayyaci CBN Da Bankuna Kan Cire Wa Kwastomomi Kudi Ba Dalili

October 18, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

Matashi Ya Kashe Ɗan Acaɓa Don Neman Kuɗin Auren Mace Ta Uku A Bauchi

October 17, 2025
katsina

Tawagar Bankin Duniya Ta Gana Da Gwamnan Katsina Kan Mayar Da ‘Yan Gudun Hijira Muhallinsu

October 17, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.