Za a gudanar da bikin kaddamar da taron dandalin hadin gwiwar kasa da kasa kan shawarar Ziri Daya da Hanya Daya (BRF) karo na 3, a birnin Beijing na kasar Sin, a rana Laraba 18 ga wata, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci bikin kaddamarwar, gami da ba da jawabi.
Babban gidan rediyo da telabijin na kasar Sin (CMG), zai gabatar da shirin kai tsaye don gane da bikin. (Bello Wang)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp