• English
  • Business News
Monday, November 10, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Za Mu Fahimci “Zabar Kasar Sin Shi Ne Zabar Dama”

by CGTN Hausa
2 years ago
Kasar Sin

LABARAI MASU NASABA

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

Yau Laraba 17 ga wata ne, gwamnatin kasar Sin ta fitar da alkaluman bunkasar tattalin arzikin kasar na shekara ta 2023, kuma kwarya-kwaryan sakamakon binciken ya shaida cewa, yawan GDPn kasar na shekara ta 2023, ya zarce kudin Sin Yuan tiriliyan 126, wanda ya karu da kaso 5.2 bisa dari, idan aka kwatanta da na shekara ta 2022, kuma saurin karuwar ya zarce na shekara ta 2022, da kaso 2.2 bisa dari. Alkaluman sun shaida cewa, tattalin arzikin kasar Sin na samun bunkasuwa yadda ya kamata.

A shekara ta 2023, tattalin arzikin duniya ya fuskanci koma-baya, kuma an samu barkewar rikice-rikice a wurare da dama. Asusun bada lamuni na duniya IMF ya yi hasashen cewa, saurin karuwar tattalin arzikin duniya a 2023, ya kai kashi 3 bisa dari, kana, kwamitin kungiyar tarayyar Turai EU ya rage hasashen da ya yi wa saurin karuwar tattalin arzikin kasashen dake yankin masu amfani da kudin EURO, zuwa kaso 0.6 bisa dari. Muna iya ganin cewa, saurin karuwar tattalin arzikin kasar Sin na kan gaba a duk fadin duniya.

A halin yanzu, ana gudanar da dandalin Davos, wato dandalin tattauna tattalin arzikin duniya na shekara ta 2024 a kasar Switzerland, inda aka yi kira da a “kara amincewa”. Shugaban dandalin tattauna tattalin arzikin duniya, Borge Brende ya bayyana cewa, a matsayin kasa ta biyu mafi karfin tattalin arziki a duniya, kasar Sin za ta iya bayar da gudummawa ga kara aminci tsakanin kasa da kasa. To ina dalilin da ya sa aka yarda da kasar Sin haka? Dalilin kuwa shi ne, yadda aka tabbatar da dorewar manufofin kasar Sin, da ci gaba da fadada bude kofa ga kasashen waje, da kuma zamanantar da kasar Sin daga dukkan fannoni, don kasashen duniya za su iya cin gajiya. (Murtala Zhang)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 
Daga Birnin Sin

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 

November 9, 2025
An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025
Daga Birnin Sin

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

November 9, 2025
Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa
Daga Birnin Sin

Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

November 9, 2025
Next Post
Sake fasalin Naira Ya Ba Da Gudummawar Gudanar Da Sahihin Zabe – Buhari

Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

November 9, 2025
Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

November 9, 2025
CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

November 9, 2025
Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

November 9, 2025
Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

November 9, 2025
Me Ke Haddasa Yawaitar Farmakar Ƴan Wasa A Gasar Firimiyar Nijeriya

Me Ke Haddasa Yawaitar Farmakar Ƴan Wasa A Gasar Firimiyar Nijeriya

November 9, 2025
NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

November 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.