• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wasu Kasashen Na Shirin Debo Ruwan Dafa Kansu

by CGTN Hausa
2 years ago
kasashe

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Wasu rahotanni na cewa, Amurka da Turai na shirye-shiryen takaita shigar da motocin Sin, matakin da masu fashin baki suka bayyana a matsayin gurguwar dabarar da za ta kai su ga yin dan da-na-sani. Sai dai mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Mao Ning ta shaidawa taron manema labarai kan wannan batu cewa, wannan matakin zai shafi ci gabansu na dogon lokaci. Amma masu iya magana na cewa, duk wanda ya kona rumbunsa ya san yadda toka ke kudi.

Alkaluma sun nuna cewa a bara, kasar Sin ta fitar da motoci miliyan 4.91 zuwa kasashen waje, wanda ya zama na daya a duniya a karon farko. Bayanan da kungiyar masu kera motoci ta kasar Sin ta fitar a kwanan nan, sun nuna cewa, a watan Janairun bana, kasar Sin ta fitar da motoci dubu 443 zuwa kasashen waje, adadin da ya karu da kashi 47.4 cikin 100 kan na shekarar 2023 wanda ya ci gaba da samun bunkasuwa cikin sauri.

  • Cibyar Dakon Kaya Da Kasar Sin Ta Gina Na Taimakawa Bunkasar Kayayyakin Da Ake Fitarwa A Kasar Uganda
  • Ma’aikatar Kasuwancin Sin Ta Bayyana Rawar Da Taron Kamfanonin Waje Ke Takawa

A sa’i daya kuma, Amurka na tunanin yin amfani da wasu hanyoyin da ba kudin haraji ba, wajen takaita shigo da motoci masu fasahar zamani na kasar Sin da sauran sassan dake da alaka da su. Kungiyar Tarayyar Turai kuma ta kaddamar da wani bincike kan motocin Sin masu amfani da wutar lantarki.

Bayanan da kasar Sin ta fitar game da fitar da motoci na nuna irin ci gaban da ake samu a masana’antar kere-kere ta kasar mai inganci da ma muhimmancin kirkire-kirkire. Masharhanta dai na cewa, ya kamata kasashe su yi la’akari da muradun wasu yayin da muke kare muradun kanmu, da inganta ci gaba tare yayin neman ci gaban kanmu, samar da yanayi na kasa da kasa, mai dogaro da kasuwa, da doka don hadin gwiwar tattalin arziki da cinikayya, da inganta dunkulewar tattalin arzikin duniya baki daya, ita ce alkiblar hada kai. Amma idan har wadannan kasashe da ma ’yan kanzaginsu idonsu ya rufe su ka ci gaba da aiwatar da matakan da za su raunana ci gabansu, to a karshe duk abin da biyo kar su zargi kowa sai kansu. Wai kowa ya debo da zafi to bakinsa. (Ibrahim Yaya)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Next Post
Tattalin Arzikin Kasar Sin Ya Kara Karfi Duba Da Yawan Sayayya Da Aka Yi A Bikin Bazarar Kasar

Tattalin Arzikin Kasar Sin Ya Kara Karfi Duba Da Yawan Sayayya Da Aka Yi A Bikin Bazarar Kasar

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Majalisar Dattawa

Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

November 5, 2025
Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

November 5, 2025
Gwamna Yusuf

Malam Triump: Ƙungiyoyin Ɗariƙun Sufaye Sun Maka Gwamnan Kano A Kotu

November 5, 2025
An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

November 5, 2025
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nuna Damuwa Kan Rahoton Yiwuwar Asarar Dala Biliyan 300 A Badaƙalar Ɗanyen Mai

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.