• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hutun Farkon Watan Mayu Ya Nuna Ci Gaban Tattalin Arzikin Sin

by CGTN Hausa
1 year ago
Sin

Bayanin da gwamnatin kasar Sin ta fidda ya nuna cewa, a yayin hutun murnar ranar ‘yan kwadago ta kasa da kasa na kwanaki 5 da aka yi a farkon watan Mayun nan, mutane miliyan 295 sun yi tafiye tafiyen yawon shakatawa a cikin kasar Sin, adadin da ya karu da kaso 7.6 bisa dari, idan aka kwatanta da na makamancin lokacin bara. Kuma yawan kudin da suka kashe ya kai Yuan biliyan 166 da miliyan 890, adadin da ya karu da kaso 12.7%. 

A sa’i daya kuma, akwai mutane da dama da suka tafi yawon shakatawa a kasashen duniya. Bayanin da aka samu ya nuna cewa, a lokacin hutun farkon watan Mayu, Sinawa sun yi yawon shakatawa a wuraren kasa da kasa sama da dubu 1, lamarin da ya ba da gudummawa ga farfado da tattalin arzikin sassan kasashen duniya.

  • Sanarwar Hadin Gwiwa Ta Sin Da Faransa Game Da Yanayin Yankin Gabas Ta Tsakiya
  • Xi Ya Yi Tsokaci Kan Hargitsin Palastinu Da Isra’ila Da Rikicin Ukraine

Yadda harkokin tattalin arziki suka gudana a lokacin hutun, ya kasance muhimmiyar hanyar binciken yanayin tattalin arzikin kasar Sin. Yawan kudin da jama’a suka kashe kan harkokin yawon shakatawa ya zarce hasashen da aka yi, lamarin da ya nuna karfin tattalin arzikin kasar Sin.

Kwanan baya, hukumomin kasashen duniya sun daidaita hasashen da suka yi kan karuwar tattalin arzikin kasar Sin. Bayanin da kafar yada labarai ta Bloomberg News ta kasar Amurka ta fidda, ya nuna cewa, tsakanin shekarar 2024 zuwa shekarar 2029, aikace-aikacen tattalin arzikin kasar Sin zai kai kaso 21 bisa dari, cikin sabbin aikace-aikacin tattalin arzikin kasashen duniya. Wadannan bayanai da aka samu sun fallasa karyar da wasu mutanen yammacin kasashen duniya suka yi, cewar wai tattalin arzikin kasar Sin ya riga ya kai kolinsa.

(Mai Fassarawa: Maryam Yang)

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Next Post
Gwamnatin Tarayya Na Biyan Tallafin Man Fetur A Asirce – El-Rufai

Bincike: Majalisar Kaduna Ta Tattauna Da Tsoffin Kwamishinoni Da Manyan Sakatarori A Gwamnatin el-Rufai 

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Majalisar Dattawa

Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

November 5, 2025
Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

November 5, 2025
Gwamna Yusuf

Malam Triump: Ƙungiyoyin Ɗariƙun Sufaye Sun Maka Gwamnan Kano A Kotu

November 5, 2025
An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

November 5, 2025
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nuna Damuwa Kan Rahoton Yiwuwar Asarar Dala Biliyan 300 A Badaƙalar Ɗanyen Mai

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.