• English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wakilin Xi Zai Halarci Bikin Rantsar Da Shugaban Kasar Iran

bySulaiman and CGTN Hausa
1 year ago
Xi

Yau Jumma’a, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning ta sanar a taron manema labarai cewa, bisa gayyatar da gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi masa, wakilin musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping kuma mataimakin shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama’ar kasar Sin, Peng Qinghua, zai halarci bikin rantsar da shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian a birnin Tehran, babban birnin kasar, da za a gudanar a ranar 30 ga watan Yuli.

Ta kuma kara da cewa, kasar Sin za ta tura wakilin musamman na gwamnatin kasar Sin mai kula da harkokin yankin Turai da Asiya, Li Hui da ya ziyarci Brazil, da Afirka ta Kudu da kuma Indonesia daga ranar 28 ga watan Yuli, don gudanar da aikin diflomasiyya karo na hudu kan rikicin Ukraine, da kuma tattauna halin da ake ciki yanzu da kuma musayar ra’ayi kan tattaunawar zaman lafiya tare da wasu muhimman kasashe masu tasowa.

  • Xi Jinping: Gasar Olympics Alama Ce Ta Hadin Gwiwa Da Zumunci Da Ci Gaban Da Aka Samu Ta Fuskar Koyi Da Juna a Bangaren Al’adu
  • Me Ya Sa Hamas Da Fatah Suka Iya Samun Sulhu Tsakaninsu Karkashin Shiga Tsakanin Kasar Sin?

Bugu da kari, Mao Ning ta kuma gabatar da abubuwan da suka shafi ziyarar aiki da shugaban kasar Timor-Leste José Manuel Ramos-Horta ya kai kasar Sin nan ba da jimawa ba.

LABARAI MASU NASABA

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

Ban da haka, ta jaddada cewa, zamanantarwa irin ta kasar Sin ita ce zamanantarwa dake bin hanyar samun ci gaba cikin lumana, kuma yadda kasar Sin ta tabbatar da zamanantarwa zai kara karfin zaman lafiya da ci gaba a duniya.

Ta kuma ce, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi zai gana da sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken a kasar Laos bisa gayyatar da ya yi masa. (Safiyah Ma)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko
Daga Birnin Sin

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025
Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan
Daga Birnin Sin

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

October 8, 2025
Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana
Daga Birnin Sin

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Next Post
CMG Da Kwamitin Wasanni Da Olypimcs Na Faransa Za Su Zurfafa Hadin Gwiwa

Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Go to mobile version