A yau Litinin magajin garin birnin Madrid na kasar Sifaniya Martínez-Almeida, ya gana da mataimakin shugaban sashen watsa bayanai na kwamitin kolin JKS, kuma shugaban babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin CMG, mista Shen Haixiong a birnin Madrid. Jami’an biyu sun kuma zurfafa musayar ra’ayoyi game da bunkasa hadin gwiwar cimma moriyar juna, da ingiza kawance tsakanin Sin da Sifaniya. (Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp