• English
  • Business News
Friday, September 19, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Yi Jana’izar Sarkin Ningi, Yunusa Danyaya Cikin Alhini

by Khalid Idris Doya
1 year ago
in Labarai
0
An Yi Jana’izar Sarkin Ningi, Yunusa Danyaya Cikin Alhini
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

An yi jana’izar mai martaba Sarkin Ningi, Alhaji (Dakta) Yunusa Muhammad Danyaya, (OON) a Ningi da ke jihar Bauchi a yau Lahadi inda dubban jama’a suka yi alhini da jimamin rashinsa.

Mai martaba Danyaya wanda ya kasance Sarki na biyu mafi daɗewa a ƙaragar mulki a tarihin jihar Bauchi, ya rasu ne da safiyar ranar Lahadi biyo bayan rashin lafiya da ta riske shi a wani asibiti da ke Kano.

  • PDP Ta Lashe ZaÉ“en Shugabanin Ƙananan Hukumomin Bauchi Gaba ÆŠaya
  • Mutane 5 Sun Rasu Dalilin Ruwa Kamar Da Bakin Ƙwarya A Bauchi

Marigayin dai ya kwashe shekaru 46 a matsayin Sarkin Ningi, ya rasu ya na da shekaru 88 a duniya, ya kuma bar mata huÉ—u da ‘ya’ya 24 gami da jikoki.

Da ya ke magana bayan jana’izar, gwamna Bala Muhammad ya misalta marigayin a matsayin uwa, jigo wanda ya kasance jagoran koyi bisa irin kyawawan abubuwan da ya gudanar a yayin da ke mulki, kana da irin gudunmawar da ya bayar wajen daurewar zaman lafiya, haÉ—in kai da cigaban masarautar Ningi, jihar Bauchi da ma Æ™asa baki É—aya.

Ya yi addu’ar Allah ya sanya shi cikin Aljanna maÉ—aukakiya tare da cewa za su jima su na tuna kyawawa halayyarsa.

Labarai Masu Nasaba

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Harajin Kashi 4 Na Shigo Da Kaya Wanda Ya Janyo Cece-kuce

GORON JUMA’A 19-09-2025

A binciken da Wakilinmu ya gudanar ya gano cewa shi dai ÆŠanyaya ya zama sarkin Ningi ne a shekarar 1978 inda kuma aka É—aukala lifafarsa zuwa sarki mai daraja ta É—aya a shekarar 1998.

An haifi Alhaji Yunusa a shekarar 1936 a garin Ningi.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

Tags: BauchiMutuwaNingiRasuwa
ShareTweetSendShare
Previous Post

Kasar Sin Na Adawa Da Matakin Amurka Na Takaita Fitar Da Kayayyakin Kasar Ga Wasu Kamfanoninta

Next Post

Shugaba Tinubu Ya Yi Alhinin Rasuwar Sarkin Ningi

Related

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Harajin Kashi 4 Na Shigo Da Kaya Wanda Ya Janyo Cece-kuce

27 minutes ago
GORON JUMA’A 01-07-2025
Labarai

GORON JUMA’A 19-09-2025

1 hour ago
Sarkin Ningi
Labarai

2027: Su Wane Ne Ke Tsoron Guguwar Makinde A Jam’iyyar  PDP

2 hours ago
Nan Ba Da Jimawa Ba Hauhawar Farashin Kayayyaki Za Ta Zama Tarihi —Fadar Shugaban
Manyan Labarai

Nan Ba Da Jimawa Ba Hauhawar Farashin Kayayyaki Za Ta Zama Tarihi —Fadar Shugaban

3 hours ago
Ce-ce-kuce Kan Shirin Ƙara Wa Ƴan Siyasa Masu Riƙe Da Madafun Iko Albashi
Manyan Labarai

Ce-ce-kuce Kan Shirin Ƙara Wa Ƴan Siyasa Masu Riƙe Da Madafun Iko Albashi

4 hours ago
Kotun Sojin Nijeriya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wani Soja Da Ya Kashe ÆŠan Adaidaita
Labarai

Kotun Sojin Nijeriya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wani Soja Da Ya Kashe ÆŠan Adaidaita

14 hours ago
Next Post
Shugaba Tinubu Ya Yi Alhinin Rasuwar Sarkin Ningi

Shugaba Tinubu Ya Yi Alhinin Rasuwar Sarkin Ningi

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Harajin Kashi 4 Na Shigo Da Kaya Wanda Ya Janyo Cece-kuce

September 19, 2025
GORON JUMA’A 01-07-2025

GORON JUMA’A 19-09-2025

September 19, 2025
Sarkin Ningi

2027: Su Wane Ne Ke Tsoron Guguwar Makinde A Jam’iyyar  PDP

September 19, 2025
Nan Ba Da Jimawa Ba Hauhawar Farashin Kayayyaki Za Ta Zama Tarihi —Fadar Shugaban

Nan Ba Da Jimawa Ba Hauhawar Farashin Kayayyaki Za Ta Zama Tarihi —Fadar Shugaban

September 19, 2025
Ce-ce-kuce Kan Shirin Ƙara Wa Ƴan Siyasa Masu Riƙe Da Madafun Iko Albashi

Ce-ce-kuce Kan Shirin Ƙara Wa Ƴan Siyasa Masu Riƙe Da Madafun Iko Albashi

September 19, 2025
An Yi Bikin Tunawa Da Ranar Kaddamar Da Yakin Kin Mamayar Dakarun Japan A Birnin Shenyang

An Yi Bikin Tunawa Da Ranar Kaddamar Da Yakin Kin Mamayar Dakarun Japan A Birnin Shenyang

September 18, 2025
Likitocin Sin Dake Aikin Agajin Kiwon Lafiya A Nijar Sun Gudanar Da Tiyatar ALT A Karon Farko A Yammacin Afirka

Likitocin Sin Dake Aikin Agajin Kiwon Lafiya A Nijar Sun Gudanar Da Tiyatar ALT A Karon Farko A Yammacin Afirka

September 18, 2025
Fim Mai Taken 731 Na Tunatar Da Jama’a Muhimmancin Kiyaye Zaman Lafiya

Fim Mai Taken 731 Na Tunatar Da Jama’a Muhimmancin Kiyaye Zaman Lafiya

September 18, 2025
Kotun Sojin Nijeriya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wani Soja Da Ya Kashe ÆŠan Adaidaita

Kotun Sojin Nijeriya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wani Soja Da Ya Kashe ÆŠan Adaidaita

September 18, 2025
Sashen Raya Kimiyya Da Fasaha Na Sin Ya Kai Babban Matsayi Yayin Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Karo Na 14

Sashen Raya Kimiyya Da Fasaha Na Sin Ya Kai Babban Matsayi Yayin Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Karo Na 14

September 18, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.