• English
  • Business News
Monday, November 10, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Haleyen Kirki 14 Da Ake Bukata Daga Malamin Makaranta (1)

by Idris Aliyu Daudawa
8 months ago
Malamin

Idan ka fara yin tunani kan ilimin ka wanda ka samu na can baya ba za ka taba mantawa da wani Mlamai ba wanda ya zame maka wanda za ka rika tunawa da shi domin yana baka ko ya baka kwarin gwiwa,kana kuma koyi da yadda yake tafiyar da rayuwar aikinsa ta Malamin makaranta.

Me yiyuwa shi ko Farfesa ne wanda ya sa ka canza/ sauya irin aikin da ka ke son yi,ko kuma Malaminne wanda yake koyawa yara kananan wanda saboda irin halin kirkin shi ne ya sa ma ka samu sauyi a rayuwar ta yaro karami.

  • Kasar Philippines Za Ta Dandana Kudarta Game Da Gudummawar Soja Da Amurka Ta Ba Ta
  • CBN Ya Umarci Daraktocin Bankuna Su Mayar Da Bashin Da Suka Karba Ko Su Yi Murabus

Kai wannan ma duk ba wani abu bane duk dai wani kokarain da ka yi a wani darasin da ake koya maka, akwai wasu halaye/abubuwan da ake bukatar Malamin makaranta ya Kasane yana da sun a dabarun da za su taimaka ma sa wadanda za ayi magana kan su a cikin wannan maudu’in,wadannan kamar yadda aka tsara/bayyana su ,sune wasu alamun halayen kirki da ake bukatar ace Malamin makaranta ya mallake su/ ace yana da su.

Sai a ci gaba da karantawa yayin da kuma za a hadu da wasu halayen kirki 14 da ake son duk Malamin makaranta ace yana da su kamar yadda masana ilimi suke bukatar haka shekara 2032 har ma gaba da hakan.Kai abin ma ha rya zarce haka domin kuwa har ma da irin nau’in takardun ilimin da ake bukata kafin wani ya cancanci zama Malamin makaranta.Ko dai kana bukatar ka kara samun dabaru ne na salon koyarwa/ yadda za a koyar baka samu ba, ya kuma zama da’iman ne ka mallake su ko kuma halaye ne ya kamata ace kana da irinsu, koma dai me nene ya dace ka yi, wadannan shawarwarin ko nau’oin halayen su ne ake bukatar su zama maka kamar wata manuniya ta yadda za ka rika bunkasa ilimin ka, saboda ta jhakan ne za ka samu damar inganta takardar da ke bada bayanai na ko wanene kai ta bangaren ilimin da ka mallaka/kake da shi.

 

LABARAI MASU NASABA

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

Dabi’un Da Suke Sa Malamin Makaranta Ya Ke Zama Nagartacce

Ko dai su kasance suna koyar da manyan dalibai ne ko kuma lamarin ya zama suna koyar da kirga ce daga daya zuwa goma Azakakuran Malamai suna da wadansu dabi’u da suka yi kama da juna. Alal misali sanin kowa ne duk dai masu ilimi ko masu harkar koyarwa suna da wata baiwa da tsayawa su saurarar maganar da ake fada/abin kuma ba ya tsaya kan lamarin dalibansu kadai ba,har ma abokan aikinsu, masu makarantu,da kuma iyayen daliban.Nan gaba kadan akwai bayani kan dalilan da suka sa dabi’un/halayen suke da kyau da dai sauransu wadanda ake bukata Malaman makaranta idan da abin so ne ace suna da su,idan kuma babun sai su yi kokari su.

Kamar yadda bayanan Robert Lee, Ed.D., Shugaban Kwalejin ilimi ta Sanford dangane da hakan cewa yayi, “Abin so ne ace yana dabi’u da suka hada da babban abinda aka fi so shi ne ya kasance yana nau’oin basiru na iya mu’amala kwarai da gaske, tausayi, da kuma kauna da sha’awar aikin na koyarwa. Irin wadannan dabi’un ba kawai sun tsaya bane kan samar da hanyoyin / dabarun koyarwa masu kyau ba, akwai saw a dalibai son sun maida hankali kan abinda ake koya masu har ma akwai kai su ga hanyar samun nasarar karatu.Malamai wadanda suka san abinda suke yi suna da dabara ko halayya ta ta gane/ sanin darasin da suke koyarwa bugu da kari kuma sun san yadda za su koyawa dalibansu darasin ta hakan ne kuma zai zama masu abin alkhairi gare su. Ya kamata Malamai su rika karawa dalibansu kwarin gwiwa har sai ga sun kai iyakar mizanin da suke son zuwa ko kuma burinsu na karatu/,inda za a lura da kowane dalibi ana yi ma sa kallon yana da kima ta bangaren karatu/ilimin da suke bukata, suna girmmama kowa, yayin da su kuma ana ganin mutuncinsu/ girmansu.”

Duk da haka dai wasu dabi’un da ake bukata daga Malaman makaranta wasu ba su kai darajar wasu ba idan aka kalli amfanin da za a iya samu, wasu kuma da akwai matukar wuya idan ana son aiwatar da su, dukkan su dai suna da amfani ga Malamai ya zama sun sansu suna kuma aiwatar da su a harkar su ta koyarwa.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu
Ilimi

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

November 8, 2025
gombe
Ilimi

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

October 18, 2025
Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma
Ilimi

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

October 18, 2025
Next Post
Matar Akpabio Ta Maka Sanata Natasha Kotu, Ta Nemi Diyyar Naira Biliyan 350

Matar Akpabio Ta Maka Sanata Natasha Kotu, Ta Nemi Diyyar Naira Biliyan 350

LABARAI MASU NASABA

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 

November 9, 2025
An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

November 9, 2025
Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

November 9, 2025
Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

November 9, 2025
CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

November 9, 2025
Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

November 9, 2025
Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

November 9, 2025
Me Ke Haddasa Yawaitar Farmakar Ƴan Wasa A Gasar Firimiyar Nijeriya

Me Ke Haddasa Yawaitar Farmakar Ƴan Wasa A Gasar Firimiyar Nijeriya

November 9, 2025
NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

November 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.