Jama’a barkan ku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma’a, da fatan kowa zai yi juma’a lafiya.
Kamar kowanne mako wannan shafi na kawo wasiKun gaisuwa na masu karatu da kuka aiko zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziKi, na kusa dana nesa.
A yau ma shafin na tafe da wasu saKonnin gaishe-gaishen naku kamar haka:
Assalamu aikum. LEADERSHIP Hausa, ina farin cikin da samar mana da dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya Kara wa wannan Jaridan tamu farin jini da daukaka a fadin Duniya baki daya. Da farko, ina miKa gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar haka Abubakar mai sayar da Kankana a Zuba Fruit Market Abuja, sai kuma Malam Hassan mai Gidan wanka a zuba, tare da Muhammad Abballo mai Computer a Zuba, daga Karshe ina miKa saKon Goron Juma’a ga Abdulrahman Fanteka a Zuba. Da fatan duk suna cikin Koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Abubakar Yusuf, Zariya.
08032337145
Bayan gaisuwa mai tarin albarka, tare da fatan Allah ya daukaka wannan gidan jarida tamu amin. Ina miKa gaisuwar Goron Juma’a ga abokan arziki kamar su Salis Kalifa Baba Ahmad, sai kuma babban aminina wato Muhammad wanda aka fi sani da Mamman a cikin garin Kaduna, da kuma Barista Muhammadu Tasi’u Sirajo, da Yunus Abubakar da ke Kaduna, sai Malam Uwaisu Buhari Imam a Abuja, da kuma Muhammad Idris a Lake Biew Homes Phase 2 a Kado, daga Karshe ina miKa saKon gaisuwar Goron Juma’a ga mai gidan na Raji Musa Yakubu. Da fatan duk suna nan cikin Koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Muhammad Kalifa, Kano.
08067325845
Bayan dubu gaisuwa mai dabbun yawa ga ma’aikatan wannan gidan Jaridan da kuma tare da fatan alheri nake miKa gaisuwar Goron Juma’a ga Alhaji Bature mai Lemu Ikara, sai kuma Baba Ibrahim Ikara, tare da Zainab Bature Ikara (Ummu Mus’ab) da Babana Mustapha Lawal, daga Karshe ina miKa gaisuwar Goron Juma’a ga Kwasau Family. Da fatan duk suna cikin Koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Ahmad Mustapha, Kwasau.
08036681108
Assalamu alaikum. gaisuwa cikin farin tare da fatan alheri nake ina miKa saKon gaisuwar Goron Juma’a ga ‘yan’uwa da abokan arziki kamar Sulaiman Yusuf mai kanfanin S.Y Ingawa (LTD), sai kuma Umar Sani Madaki, tare da Musa Yusuf Ingawa wato Acid Kuality Designer, da kuma Ibrahim Muhammad inkiya Zola, da Alshak Muhammad, sai Ibrahim Tukura inkiya Shugaban Matasa, tare da Usman Hamisu, sai Adam Ibrahim Dan Barno, da kuma Malam Falalu Abdullahi wanda hake Zaria City, daga Karshe ina miKa saKon Goron Juma’a ga Abba Abdullahi inkiya baka son tsufa. Da fatan duk suna nan cikin Koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin sunna amin. Barka da Juma’a.
Daga Muhammad Idris, Abuja.
07065279510