• English
  • Business News
Sunday, November 2, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sarkin Yarbawan Funtuwa Ya Nemi A Daƙile Aiyukan Masu Ba ‘Yan Ta’adda Bayanan  Sirri

by Idris Aliyu Daudawa
4 months ago
Yarbawan

Sarkin Yarbawan Funtuwa wanda kuma har ila yau shi ne Shugaban kungiyar Sarakuna da Obas na Jihohin  Arewa 19,Alhaji Murtala Adeleke yayi kira da a rika sa ido sosai akan wadanda suke bada bayanan mutane ga ‘yanta’adda wadanda idan ba domin hakan ba, lamarin tabarbarewar tsaro ba zai kai ga lalacewa.

Sarkin ya yi wannan kiran ne lokacin ya yi hira da Wakilin LEADERSHIP HAUSA,in da yai bayanin babbar matsalar lamarin ta’addanci ai, duk basu wuce masu basu bayanai ba.

  • ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Matafiya Da Dama A Hanyar Gusau Zuwa Funtua
  • ‘Yan Bindiga Sun Sace Matafiya A Babbar Hanyar Gusau-Funtua

Yace muddin ba a gama da  su wadanda suke ba ‘yan ta’addar bayanan mutane ba,ai wannan ba ayi komai ba,saboda ai su suna tare da mutanen,duk kuma wani halin da ake ciki su suke masu bayani, domin su ‘yan ta’addarai ba su da wasu bayaan mutane irin halin da suke ciki, sai ta hanyar.

Shugaban kungiyar ya jinjinawa kokarin da gwamnoni su keyi na Jihohin, Arewa19 dangane da matsalar tsaro da ake fuskanta wadda kuma ta zama ruwan dare game duniya,ya kara bayanin“Ko shakka babu,suna iyakar kokarinsu na kawo karshen ta’addanci da kuma garkuwa, da al’umma, amma duk hakar tasu ba zata iya cimma ruwa ba,har sai idan suna samun hadin kan mutane wadanda suke zama  garuruwansu  wajen bada bayanin ko zakulo duk wanda aka san mai kai ma ‘yan ta’adda bayanai ne”

Aikin bayyana informer,wato mai,ko masu bada bayanin halin da ake cikin,idan da ace basu bada gudunmawa wajen fadawa su,‘yan ta’addar,ai da an dade da kawo karshen lamarin da ya kasancewa al’umma wani alakakai musamman ta bangaren tafiyarda rayuwa.Bugu da kari ma, ko maciji aka kashe idan ba’a samu damar sare kan ba,to da akwai babbar matsala, haka ne lamarin yake, idan  ana kashe ‘yan ta’adda amma,ta bangaren daya kuma ga masu aika masu da bayanai nan suna ta yawonsu  a cikin gari, ai tamkar da Karin maganar nan da Hausawa ke yi ta“Ba ‘a rabu da Bukar bane, sai gas hi an haifi Habu.

LABARAI MASU NASABA

Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba

Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba
Manyan Labarai

Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba

November 2, 2025
Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba
Manyan Labarai

Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba

November 2, 2025
Yadda Za Ku Hada Fab Biskit
Labarai

Yadda Za Ku Hada Fab Biskit

November 2, 2025
Next Post
2027: An Samu Ruɗani Kan Buƙatar Yi Wa ADA Rajista Don Ta Zama Jam’iyya

2027: An Samu Ruɗani Kan Buƙatar Yi Wa ADA Rajista Don Ta Zama Jam’iyya

LABARAI MASU NASABA

Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba

Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba

November 2, 2025
Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

November 2, 2025
Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba

Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba

November 2, 2025
Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

November 2, 2025
Yadda Za Ku Hada Fab Biskit

Yadda Za Ku Hada Fab Biskit

November 2, 2025
Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba

Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba

November 2, 2025
Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara

Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara

November 2, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

2027: Yadda Gwamnoni Suka Yi Fatali Da Mataimakansu Wajen Zaɓo Waɗanda Za Su Gaje Su

November 2, 2025
Gidauniyar IRM Da KADCHMA Ta Ƙaddamar Da Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mutane 200 A Kaduna

Gidauniyar IRM Da KADCHMA Ta Ƙaddamar Da Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mutane 200 A Kaduna

November 2, 2025
Taron APEC Na 2026 Da Za A Shirya A Kasar Sin Zai Bude Sabon Babin Na Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

Taron APEC Na 2026 Da Za A Shirya A Kasar Sin Zai Bude Sabon Babin Na Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 2, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.