Alkalumman ma’aikatar noma da gandun daji da kamun kifi na Japan sun nuna cewa a farkon rabin wannan shekarar, an samu raguwa mafi girma a shigo da kayayyakin ruwan kasar Japan a Amurka, manyan bangarorin samar da abinci uku ne zubar da ruwan dagwalon nukiliyar ya shafa.
Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta dage takunkumi kan shigo da abinci na Japan a watan Satumbar 2021 tare da goyon bayan zubar da ruwan dagwalon nukiliya daga gurbataccen nukiliyar Fukushima, amma ta rage shigo da amfanin gona, da amfanin gandun daji da kifi na Japan a wannan shekarar. (Yahaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp