• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Amurka Tana Yunkurin Ta Da Yake-yake A Sassan Duniya

by CMG Hausa
3 years ago
Amurka

Wata tashar yanar gizo dake bin bahasi ta kasar Amurka ta ruwaito a kwanan baya cewa, daga shekarar 2017 zuwa 2020, kasar Amurka ta yi wa kasashe ingiza mai kantu ruwa wajen shiga yake-yake a kalla 23 a sassan duniya karkashin inuwar shirin “127e”, ciki hadda wasu 14 a yankunan Gabas ta Tsakiya da Asiya da tekun Fasifik.

A shekarar 2020 kadai, ta gudanar da tsara irin wadannan aika-aika a kalla 14 a sassan duniya. Idan lamarin ya tabbata, to, wannan wani aikin shaidanci ne game da yadda Amurka ta dade tana yi wa kasashe ingiza mai kantu ruwa a duniya, lallai Amurka ita ce wadda ta fi ta da yake-yake a duniya.

  • Sin: Ra’ayin Nuna Wariyar Launin Fata Yana Kara Tsanani A Amurka

Ko da yake Amurka ba ta ce kome ba kan abin da ta aikata, amma sanin kowa ne cewa, Amurka ta dade tana yaudarar kasashe. Yanzu rikicin Ukraine yana kara tsanani, ko da yake ‘yan siyasan Amurka sun sha musunta cewa, suna yi wa Ukraine ingiza mai kantu ruwa, amma ba su yi karin bayani kan dalilan da suka sa Amurka ta kai wa Ukraine yawan makamai da samar mata bayanai da sanyawa kasar Rasha takunkumi ba.

Kana ba su yarda da yin sulhuntu da shawarwari a tsakanin Rasha da Ukraine ba. Suna ta rura wuta kawai. Kamar yadda Chuck Todd daga NBC na Amurka ya fada, “a ganina, muna yi wa Ukraine ingiza mai kantu ruwa wajen shiga yaki.”
Ranar 4 ga watan Yuli, rana ce ta samun ‘yancin kan Amurka.

A cikin shekaru 240 ko fiye da haka da suka wuce, Amurka ta shafe shekaru fiye da 220 tana shiga yake-yake. Kusan ko da yaushe tana yunkurin ta da yake-yake, da nufin samun kudi da yin danniya.

LABARAI MASU NASABA

Firaministan Sin Ya Isa Singapore Don Ziyarar Aiki

An Gudanar Da Taron Cika Shekaru 80 Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan Da Dawo Da Shi Kasar Sin A Beijing

Abin da yake biyo baya shi ne fararen hula da ba su ji ba ba su gani ba suna rasa rayukansu cikin tashe-tashen hankalun, halin da ake ciki a wasu wurare ya kara tsananta. (Tasallah Yuan)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Firaministan Sin Ya Isa Singapore Don Ziyarar Aiki
Daga Birnin Sin

Firaministan Sin Ya Isa Singapore Don Ziyarar Aiki

October 25, 2025
An Gudanar Da Taron Cika Shekaru 80 Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan Da Dawo Da Shi Kasar Sin A Beijing
Daga Birnin Sin

An Gudanar Da Taron Cika Shekaru 80 Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan Da Dawo Da Shi Kasar Sin A Beijing

October 25, 2025
Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD
Daga Birnin Sin

Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

October 25, 2025
Next Post
Zargin Badakalar Kudade: ICPC Ta Cafke Dan Kwangilar Kotun Koli Na Bogi

Zargin Badakalar Kudade: ICPC Ta Cafke Dan Kwangilar Kotun Koli Na Bogi

LABARAI MASU NASABA

Bankin Providus

October 25, 2025
Firaministan Sin Ya Isa Singapore Don Ziyarar Aiki

Firaministan Sin Ya Isa Singapore Don Ziyarar Aiki

October 25, 2025

Hukumar NASENI

October 25, 2025
An Gudanar Da Taron Cika Shekaru 80 Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan Da Dawo Da Shi Kasar Sin A Beijing

An Gudanar Da Taron Cika Shekaru 80 Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan Da Dawo Da Shi Kasar Sin A Beijing

October 25, 2025

Daɓid Adeyemi

October 25, 2025
Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

October 25, 2025
Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

October 25, 2025
Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

October 25, 2025
Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

October 25, 2025
An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

October 25, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.