A yau 13 ga wata ne aka bude baje kolin kayayyakin masarufi na kasa da kasa na kasar Sin mai taken “More damammaki tare da samar da ingantacciyar rayuwa tare” karo na 4 a lardin Hainan na kasar.
Domin kara inganta ayyukan baje kolin kayayyakin masarufi na bana, lardin Hainan ya samar da ayyuka da hidimomin yawon bude ido da na al’adu daban-daban a matakai uku ga masu baje koli da masu yawon bude ido, tare da mai da hankali kan fannoni biyar wadanda suka hada da jin dadin harabar baje kolin, da abubuwan al’adun gargajiya, da dandana abinci mai dadi. (Mai fassara: Yahaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp