Yayin da shugaban kasar Sin Xi Jinping zai fara ziyarar aiki a kasar Serbia, a ranar 7 ga wata bisa agogon kasar, aka yi bikin kaddamar da wani shirin telabijin da babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin wato CMG ya tsara, mai suna “Labarun Da Xi Jinping Ya Fi So”, a Belgrade na kasar Serbia. Inda shugaban kasar Aleksandar Vucic ya aike da jawabin taya murna ta kafar bidiyo.
Shi ma shugban CMG Shen Haixiong, ya gabatar da jawabi a wajen bikin.(Bello Wang)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp