• English
  • Business News
Friday, November 7, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Gano Mage Mafi Tsufa A Duniya

by Rabi'u Ali Indabawa
3 years ago
Mage

Kundin tarihi na Guinness ya ayyana cewa, mage mafi dadewa duniya sunanta Flossie kuma daga kasar Burtaniya take Flossie ta rayu akalla shekaru 26 da kwanaki 329, wanda daidai kwanakin suke idan an kwatanta da shekaru 120 ga dan’Adam.

Wannan halitta ta rayu tsawon shekaru duk da kuwa ta zauna a hannun jama’a da dama, daga gida zuwa gida.

  • ’Yar Kasuwa Elizabeth Homes: Labarin Tashe Da Rushewarta (I)
  • Dole A Hada Karfi Wajen Dakile Bazuwar Makamai A Afirka –Buhari

Mage mafi dadewa a duniya in ji kundin ajiye tarihi na Guinness ‘yar shekaru 27 ce, kuma daga kasar Burtaniya. Magen mai suna Flossie ta shekara 26 da kwanaki 329 a duniya, wanda yake daidai da shekaru 120 da dan’Adam zai yi a duniya, lamarin da ya ja hankalin jama’a.

Kamar dai sauran dabbobi masu jini a jika kuma suke kan ganiyar samartaka, wannanr kyanwa na nan cikin koshin lafiya, amma ba ta gani sosai kuma ta rasa jinta kadan.

Tana rayuwa a gidaje daban-daban Flossie, wacce aka ce tana kaunar abinci da kuma kwanciya a jikin mutane, ta rayu rayuwar jin dadi a gidajen mutane da dama.

LABARAI MASU NASABA

Matashi Ya Kashe Ɗan Acaɓa Don Neman Kuɗin Auren Mace Ta Uku A Bauchi

Matashi Ya Kashe Kakanninsa Kan Abinci A Kano

Mai wannan dabba a yanzu, Bicki, ta bayyana cewa, duk da kyanwar ba ta gani da kyau, tana iya fahimtar komai da ke zagaye da ita a cikin gida. Bicki ta ce, Flossie ba ta da sana’ar da ta wuce kwanciya tare da sharar bacci, ko kuma cin abinci mai dadi da ta saba samu.

A cewarta: “Ba ta tsallake tayin abinci mai dadi ko kadan.” Farin shigar Flossie kundin tarihi ya fara ne a watan Agustan 2022, lokacin da aka mika ta ga cibiyar kula da maguna ta Cat Protection a Burtaniya. Wannan mage dai ta fara shiga hannun mutane ne a 1995, a lokacin da take karama tana gararanba a gari.

Ta sha sauyin iyayen gida, daga wannan hannu zuwa wannan har ta kai ga inda take a yau dinnan.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta
Al'ajabi

Matashi Ya Kashe Ɗan Acaɓa Don Neman Kuɗin Auren Mace Ta Uku A Bauchi

October 17, 2025
Yadda Waliyin Amarya Ya Sace Sadaki A Kano
Al'ajabi

Matashi Ya Kashe Kakanninsa Kan Abinci A Kano

September 25, 2025
Al’ajabi: Yadda Aka Shirya Bikin Haihuwar ‘Ya’yan Awaki Biyar A Garin Dakasoye
Al'ajabi

Al’ajabi: Yadda Aka Shirya Bikin Haihuwar ‘Ya’yan Awaki Biyar A Garin Dakasoye

September 17, 2025
Next Post
Da Zaman Lafiya Ake Samun Ci Gaba – Sanata Uba Sani 

Da Zaman Lafiya Ake Samun Ci Gaba - Sanata Uba Sani 

LABARAI MASU NASABA

An Gano Gawar Wata Tsohuwa Mai Shekaru 96 Bayan Faɗawa Shadda A Kano

An Gano Gawar Wata Tsohuwa Mai Shekaru 96 Bayan Faɗawa Shadda A Kano

November 7, 2025

Ma’aikatan NPA Wasu Ginshikai Ne Na Ciyar Da NPA Gaba —Dantsoho

November 7, 2025
Batun Kawo Harin Soja: ‘Yan Nijeriya Sun Yi Watsi Da Barazanar Trump

Batun Kawo Harin Soja: ‘Yan Nijeriya Sun Yi Watsi Da Barazanar Trump

November 7, 2025
Barazanar Amurka Na Kawo Wa Nijeriya Hari 

Barazanar Amurka Na Kawo Wa Nijeriya Hari 

November 7, 2025
An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

November 6, 2025
CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

November 6, 2025
Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

November 6, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

November 6, 2025
Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

November 6, 2025
Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

November 6, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.