Kwanan baya, an gudanar da bikin baje koli na hadin gwiwa karo na 13, na kantunan sayar da littattafai na Sinanci a ketare mai taken “Karanta Kasar Sin” a shagunan sayar da littattafai 85 na kasashe da yankuna 27 na duniya, ciki har da Amurka, Birtaniya, Thailand, Nepal, Singapore, da Japan.
Bikin baje kolin hadin gwiwar ya hada da bukukuwan sayar da littattafan kasar Sin, da wasannin al’adu, da dai sauransu. (Mai fassara: Bilkisu Xin)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp