ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 14, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Gudanar Da Bikin Fina-finan Kasar Sin A Lagos Na Najeriya

by CMG Hausa
2 years ago
People in costume perform during the China Film Festival in Lagos, Nigeria. Monday, Aug. 21, 2023. (AP Photo/Sunday Alamba)

People in costume perform during the China Film Festival in Lagos, Nigeria. Monday, Aug. 21, 2023. (AP Photo/Sunday Alamba)

LABARAI MASU NASABA

Babban Taron Kawancen Sin Da Afirka Ya Nuna Hadin Gwiwa Kan Gudanar Da Tsarin Shugabancin Duniya Na Bai-Daya

Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta

A matsayin wani muhimmin mataki na karfafa hadin gwiwa da mu’amala a fannin zamantakewa karkashin tsarin dandalin hadin gwiwar Sin da Afirka, an bude bikin fina-finai na kasar Sin da yammacin ranar 21 ga wata a birnin Lagos, babban birnin tashar jiragen ruwa ta Najeriya.

A jawabinsa na bude taron, mataimakin shugaban hukumar kula da fina-finai ta kasar Sin Mao Yu, ya bayyana cewa, Najeriya kasa ce da ta jima da wayewa a nahiyar Afirka, kuma albarkatun da take da su a fannin tattalin arziki, zamantakewa, da al’adu sun samar da wata hanyar kirkire-kirkire ga masu shirya fina-finai na Najeriya. Yana fatan kasashen Sin da Najeriya za su iya amfani da wannan bikin na fina-finai a matsayin mafari, don ci gaba da zurfafa mu’amala da hadin gwiwa a fannin fina-finai, da sanya kuzari wajen raya kasuwar fina-finai ta duniya, da bayar da sabbin gudumawa wajen inganta gina al’umma mai makomar bai daya ga Sin da Afirka.

Shugaban kwamitin kula da fasaha da al’adu ta Najeriya NCAC Otunba Olusegun Runsewe, ya bayyana cewa, kasashen Najeriya da Sin suna da kyawawan al’adun gargajiya. Abin farin ciki ne a dauki wannan bikin na fina-finai a matsayin wata dama ta hada kan alummar Najeriya da kasar Sin, fim hanyar sadarwa ce da kowa ke fahimta a duniya. (Mai fassara: Yahaya)

ADVERTISEMENT
ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Babban Taron Kawancen Sin Da Afirka Ya Nuna Hadin Gwiwa Kan Gudanar Da Tsarin Shugabancin Duniya Na Bai-Daya
Daga Birnin Sin

Babban Taron Kawancen Sin Da Afirka Ya Nuna Hadin Gwiwa Kan Gudanar Da Tsarin Shugabancin Duniya Na Bai-Daya

November 14, 2025
Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta

November 14, 2025
Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G

November 14, 2025
Next Post
Ana Fargabar Mutane Da Dama Sun Mutu Yayin Da Wani Bene Ya Rufta A Abuja

Tsohon Gwamnan Anambra, Willie Obiano, Ya Rasu Yana Da Shekaru 70

Tsohon Gwamnan Anambra, Willie Obiano, Ya Rasu Yana Da Shekaru 70

November 14, 2025
ADC Ta Tsara Ka’idojin Da Shugabanninta Za Su Bi Don Tunkarar Zaben 2027

ADC Ta Tsara Ka’idojin Da Shugabanninta Za Su Bi Don Tunkarar Zaben 2027

November 14, 2025

Rikicin PDP: Fiye Da Wakilai 3,000 Ne Za Su Raba Gardama A Babban Taron Jam’iyyar

November 14, 2025
Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G

Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G

November 14, 2025
GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

November 14, 2025
Kalubalantar Ka’idar “Kasar Sin Daya Tak A Duniya” Tamkar Wasa Da Wuta Ne

Kalubalantar Ka’idar “Kasar Sin Daya Tak A Duniya” Tamkar Wasa Da Wuta Ne

November 14, 2025
Musulmin da Aka Kashe  A Zamfara, Katsina Da Sokoto Sun Ninka Na Kiristoci A Tsakiyar Najeriya: MACBAN

Musulmin da Aka Kashe  A Zamfara, Katsina Da Sokoto Sun Ninka Na Kiristoci A Tsakiyar Najeriya: MACBAN

November 14, 2025
Manzon Allah (SAW) A Matsayin Dan Gatan Allah 

Manzon Allah (SAW) A Matsayin Dan Gatan Allah 

November 14, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.