Rundunar ‘yansandan jihar Zamfara ta kama wani dan kasar Aljeriya mai shekaru 58 bisa zargin safarar makamai ta kan iyaka.
Kwamishinan ‘yansandan jihar, Mohammed Dalijan ne ya bayyana haka a Gusau ranar Talata.
Ya ce, ‘yansandan sun kwato bindigogi kirar AK-47 guda 16, a samame daban-daban a cikin makonni uku da suka gabata.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp