Ranar 22 ga wata, an shirya bikin kadddamar da shirin gaskiya na talabijin mai suna “Laszlo Hudec” cikin harshen Slovak a birnin Bratislava, hedkwatar kasar Slovakia, wanda babban gidan rediyo da talibijin na kasar Sin na CMG da ofishin jakadancin kasar Sin a Slovakia da ma’aikatar harkokin wajen kasar Slovakia suka shirya cikin hadin gwiwa. (Tasallah Yuan)