• English
  • Business News
Monday, July 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Yi Hasashen Tafiye-Tafiyen Fasinjoji A Bikin Bazara Na Sin Zai Karu Da Kashi 99.5

by CMG Hausa
3 years ago
in Daga Birnin Sin
0
An Yi Hasashen Tafiye-Tafiyen Fasinjoji A Bikin Bazara Na Sin Zai Karu Da Kashi 99.5
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Tsarin Samar Da Kayayyaki Na Sin Ya Hada Sassan Kasa Da Kasa

Adadin Masu Amfani Da Intanet A Sin Ya Kai Sama Da Mutane Biliyan 1.12

Mataimakin ministan sufuri na kasar Sin Xu Chengguang, ya shaidawa manema labarai Jumma’ar nan cewa, ana hasashen jimillar tafiye-tafiyen fasinjoji a kasar, a lokacin bikin bazara na bana, zai karu da kashi 99.5 bisa dari kan na shekarar 2022, zuwa kusan biliyan 2.095.

Ya bayyana cewa, balaguron hutun na bana, daga ranar 7 ga watan Janairu zuwa 15 ga Fabrairu, kusan tsawon kwanaki 40, shi ne mafi sarkakiya da kalubalen tafiye-tafiye, wanda ke cike da rashin tabbas sakamakon cutar COVID-19 da kuma yawan matafiya. (Mai fassarawa: Ibrahim daga CMG Hausa)

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Gidauniyar Abdulsamad Ta Bai Wa Hukumar NIS Kyautar 500m Don Inganta Tsaro 

Next Post

Sin Ta Yi Imani Da Karfin Jama’Ar Habasha Na Magance Harkokinsu Da Kansu

Related

Tsarin Samar Da Kayayyaki Na Sin Ya Hada Sassan Kasa Da Kasa
Daga Birnin Sin

38 minutes ago
Adadin Masu Amfani Da Intanet A Sin Ya Kai Sama Da Mutane Biliyan 1.12
Daga Birnin Sin

Adadin Masu Amfani Da Intanet A Sin Ya Kai Sama Da Mutane Biliyan 1.12

2 hours ago
Sin Ta Gina Tsarin Layin Dogo Da Manyan Hanyoyin Mota Da Na Aikewa Da Kunshin Sakwanni Mafi Girma A Duniya

3 hours ago
Sin Ta Yi Tsayin Daka Kan Daidaita Batun Nukiliyar Iran Ta Hanyar Siyasa Da Diflomasiyya
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Tsayin Daka Kan Daidaita Batun Nukiliyar Iran Ta Hanyar Siyasa Da Diflomasiyya

4 hours ago
Kamfanonin Kera Kayan Likitanci Na Duniya: Tsarin Samar Da Kayayyaki Na Kasar Sin Babban Ginshiki Ne

24 hours ago
An Rufe Bikin Baje Koli Na CISCE Karo Na Uku
Daga Birnin Sin

An Rufe Bikin Baje Koli Na CISCE Karo Na Uku

1 day ago
Next Post
Sin Ta Yi Imani Da Karfin Jama’Ar Habasha Na Magance Harkokinsu Da Kansu

Sin Ta Yi Imani Da Karfin Jama’Ar Habasha Na Magance Harkokinsu Da Kansu

LABARAI MASU NASABA

Tsarin Samar Da Kayayyaki Na Sin Ya Hada Sassan Kasa Da Kasa

Tsarin Samar Da Kayayyaki Na Sin Ya Hada Sassan Kasa Da Kasa

July 21, 2025
Adadin Masu Amfani Da Intanet A Sin Ya Kai Sama Da Mutane Biliyan 1.12

Adadin Masu Amfani Da Intanet A Sin Ya Kai Sama Da Mutane Biliyan 1.12

July 21, 2025
Sin Ta Gina Tsarin Layin Dogo Da Manyan Hanyoyin Mota Da Na Aikewa Da Kunshin Sakwanni Mafi Girma A Duniya

Sin Ta Gina Tsarin Layin Dogo Da Manyan Hanyoyin Mota Da Na Aikewa Da Kunshin Sakwanni Mafi Girma A Duniya

July 21, 2025
Sin Ta Yi Tsayin Daka Kan Daidaita Batun Nukiliyar Iran Ta Hanyar Siyasa Da Diflomasiyya

Sin Ta Yi Tsayin Daka Kan Daidaita Batun Nukiliyar Iran Ta Hanyar Siyasa Da Diflomasiyya

July 21, 2025
Mutumin El-Rufai, Baloni, Ya Fice Daga APC A Kaduna

An Sanya Wa Titin Shendam Sunan Marigayi Muhammadu Buhari

Rashford Na Dab Da Komawa Barcelona A Matsayin Aro

Tsoffin Ƴansanda Sun Fara Zanga-Zangar Ƙuncin Rayuwa A Abuja

Iran Ta Zargi Birtaniya, Faransa, Da Jamus Da Gazawa Kan Yarjejeniyar Nukiliyar 2015

Ƴan Bindiga Sun Tafka Gagarumar Sata A Bauchi, Sun Tafi Da Mutane 4

Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci