Atiku: An Dakatar da Limamin Da Ya Jagoranci Sallar Jam’in Da Muka Yi
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya zargi wasu ’yan siyasa,...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya zargi wasu ’yan siyasa,...
A makon da ya gabata a masana’antar Kannywood kamar yadda aka saba, abubuwa da dama sun faru, amma ga wasu...
Fatima Isah Muhammad, wacce aka fi sani da Teema Makamashi, ta fito a cikin fina-finai da dama na masana’antar Kannywood,...
A jiya Jummaa ne wakilan kasar Sin da na Amurka suka gudanar da taron farko na majalisar cinikayya, karkashin tsarin...
Manoman Jihar Yobe sun yaba da inganta tsaro a yankunan karkara, inda suka ce hakan ya ba su damar komawa...
Yau Asabar, mamba a ofishin siyasa na kwamitin koli na jamiyyar kwaminis ta Sin, kuma mataimakin firaministan kasar He Lifeng,...
Assalamu alaikum. Malam, don Allah tambaya nake da ita kamar haka; Abaya da mata suke sanyawa, tana iya daukar hukuncin Hijabi, domin ko a harami za ka ga ana yin irin wannan shigar, sannan kuma na yi kokarin leka wasu littafai masu alaka da Hijabin, ban iya kai wa ga magana a kan hakan ba. Malam ko akwai maganganun malamai a kai? Allah ya saka maka da alhairi, amin. Wa’alaikumus salam. To dan'uwa, abin da ya wajaba ga mace musulma shi ne, ta sanya tufar da za ta suturce jikinta, ban da fuska da tafin hannunta a wajan wasu malaman, wasu malaman kuma, suna ganin fuska ma al'aura ce, don haka, ya wajaba a rufe ta, tunda a nan kyawun mace yake, kayan da za ta sa su zama masu kauri, ba ya halatta ta yi ado idan ba a cikin gidan mijita ba, ko tare da muharramanta. Suturar mace musulma, ba a so ta yi kama da kayan maza, kamar yadda ba a so su zama kayan da za su ja hankali, ko wadanda aka fesa musu turare. Matukar Abaya ko Jallabiyya ta suturce jiki yadda ya kamata, ba ta matse shi ba, za ta dauki matsayin Hijabin da Allah da Manzonsa suka yi umarni. Don neman karin bayani, duba Majmu'ul-fataawa 22\110 da Hijabul- mar'atulmuslima shafi na 54 zuwa 67. Allah ne mafi sani.
Assalamu alaikum. Malam, ya kamata a ce na yi istibra'i kafin na yi aure, amma ban yi ba, har na...
Ɗimbin 'yan Nijeriya, masu ruwa da tsaki a harkokin zabe da masu bin diddgin lamurran siyasa a Nijeriya na ci-gaba...
Babban jamiin diflomasiyyar kasar Sin Wang Yi, ya yi kira da a wanzar da tattaunawa tsakanin Sin da Amurka, yayin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.