Hukuncin INEC Kan ADC: Me Zai Faru da Takarar Atiku A 2027?
Ana sa ran Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) za ta duba rikicin shugabanci a jam’iyyar ADC a...
Ana sa ran Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) za ta duba rikicin shugabanci a jam’iyyar ADC a...
Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina ta haramta wa ’yan mata yin tallace-tallace da daddare, inda ta umarci a daina gudanar...
Rundunar ’Yansandan Jihar Kano ta kama wani mutum mai shekaru 27, mai suna Abba Abubakar, bisa zargin fasa shaguna huɗu...
Dakarun Sojin Nijeriya sun hallaka aƙalla mutum 14 da ake zargi ’yan bindiga ne a wani samame da suka kai...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta yi nasarar cafke wasu makudan makamai da alburusai da ake zargin an yi...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da wasiƙa zuwa Majalisar Wakilai, yana neman amincewarta domin aiwatar da shirin karɓar...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da wata wasikar murabus da ake zargin tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar...
Dakarun rundunar sojin Nijeriya sun kama wasu mutane biyu da ake zargin ’yan ta’adda ne, waɗanda uba da ɗansa ne,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gabatar da ƙudirin kasafin kuɗin Naira tiriliyan 1.107 ga Majalisar Dokokin jihar domin...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kashe Naira biliyan 2.65 domin kula da bututun ruwa, gyaransu, faɗaɗa hanyoyinsu da kuma...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.