An Kama Mutane Takwas Kan Rikicin Magoya Bayan APC da NDC A Kano
Rundunar ’yansandan Jihar Kano ta kama mutane takwas da ake zargi da hannu a wani rikici tsakanin magoya bayan jam’iyyun...
Rundunar ’yansandan Jihar Kano ta kama mutane takwas da ake zargi da hannu a wani rikici tsakanin magoya bayan jam’iyyun...
A gun taron manema labaru karo na 4 da cibiyar watsa labarai ta taron shugabannin kasashe da yankunan kungiyar APEC na shekarar 2026 ta gudanar a yau 16 ga wannan wata, wakilin Sin mai halartar zaman shawarwarin cinikin kasa da kasa kuma mataimakin ministan harkokin cinikayya na kasar Sin, Li Chenggang, ya yi bayani da cewa, tun daga shekarar bana, ma’aikatar harkokin cinikayya ta kasar Sin da hukumomin kasar da abin ya shafa, sun sa kaimi ga yin hadin gwiwa a fannonin raya tattalin arzikin yankin bisa tsari daya, da nuna goyon baya ga aikin hukumar cinikayya ta duniya, da zurfafa hadin gwiwar sha’anin sadarwa da fasahohin zamani, da kuma raya sha’anin bunkasa tattalin arziki ba tare da gurbata muhalli ba, kuma kasar Sin da kasashe da yankunan tattalin arziki na APEC sun cimma nasarori kimanin 50 a fannonin tattalin arziki da cinikayya. (Zainab Zhang)
Kamfanin kula da sufurin jiragen kasa na kasar Sin ya ce, layukan dogo na kasar sun gudanar da balaguron fasinjoji...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wasu matasa uku masu amfani da manhajar TikTok bisa zargin amfani da shafukansu...
Gabanin taro na 33 na shugabannin kungiyar hadin gwiwar tattalin arziki da yankunan Asiya da tekun Fasifik wato APEC da...
An kashe wasu makiyaya biyu a daren ranar Asabar a ƙauyen Tafawa da ke ƙaramar hukumar Riyom ta Jihar Filato....
A yau Litinin, shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya bukaci a yi hobbasa wajen yin cikakken nazari da kuma aiwatar...
Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai gana da takwaransa na Rasha Vladimir Putin da na Amurka Donald Trump a ranar...
An gudanar da taron musayar al’adu da cudanyar jama’a na yankin Asiya da Pacific a birnin Shenzhen dake lardin Guangdong...
Za a gudanar da kwarya-kwaryar taron shugabannin mambobin kungiyar APEC karo na 33, daga ranar 18 zuwa 19 ga watan...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.