Remi Tinubu Da Nana Shettima Da Matan Gwamnoni Sun Bai Wa Mutanen Borno Tallafin N500m
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, Nana Kashim Shettima, da matan gwamnonin jihohi sun bayar da gudunmawar Naira miliyan 500...
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, Nana Kashim Shettima, da matan gwamnonin jihohi sun bayar da gudunmawar Naira miliyan 500...
Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya rushe daukacin shugabannin rikon kananan hukumomin Jihar Kano 44. Hakan na kunshe...
Fitaccen malamin addinin musulunci da ke jihar Kano, Dakta Abdallah Gadon-Ƙaya ya yi amai ya lashe kan zargin da ya...
Jam'iyyar PDP a jihar Sakkwato ta bukaci Hukumomin Yaki da Cin Hanci da Rashawa na EFCC da ICPC da su...
An gudanar da bikin baje kolin zuba jari da cinikayya na kasa da kasa na kasar Sin karo na 24...
Hukumar kula da harkokin shige da fice ta kasar Sin ta bayyana a yau Laraba 18 ga wata cewa, a...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sanya ranar 23 ga Satumba, 2024, domin yanke hukunci kan karar da...
Wakilin din din din na kasar Sin a MDD Fu Cong, ya yi kira ga Isra’ila da ta saurari kiran...
Ambaliyar ruwa sakamakon mamakon ruwan sama ta raba babbar hanyar Maiduguri zuwa Damboa gida biyu a kusa da kauyen Dalwa...
Wani sharhi da jaridar New York Times ta Amurka ta wallafa, ya bayyana yadda kasar Sin ta kankane wani rahoto...
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.