Shugabannin Jam’iyyar ADC Na Jihohi 36 Da Abuja Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga David Mark
Shugabancin rikon ƙwarya na jam’iyyar ADC, ƙarƙashin jagorancin tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, David Mark, tare da sauran mambobin Babban Kwamitin ...