Jami’ar NOUN Za Ta Bai Wa Hafsatu Abdulwaheed Da Innocent Chukwuma Digirin Girmamawa
Jami'ar NOUN za ta bayar da digirin girmamawa na dakta ga wasu hamshaƙan 'yan Nijeriya biyu, wato Hajiya Hafsatu M.A....
Jami'ar NOUN za ta bayar da digirin girmamawa na dakta ga wasu hamshaƙan 'yan Nijeriya biyu, wato Hajiya Hafsatu M.A....
Allah ya yi wa fitacciyar jarumar Kannywood Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso rasuwa. Labarin rasuwar ya karade...
An kashe wani kasurgumin dan bindiga mai suna ‘Dangote’ a wani artabu da ‘yan sansanin Kachalla Dankarami da ke dajin...
Gwamnatin tarayya ta tsawaita hutun sallar Eid-el-fitr zuwa ranar Alhamis 11 ga Afrilu, 2024 baya ga ranar 9 da 10...
Ya zuwa yanzu dai, Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa zagon kasa (EFCC) ta kwato wa Gwamnatin Tarayya...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Talata da Laraba 9 da 10 ga Afrilu, 2024, a matsayin ranakun hutu domin gudanar...
Jama'a da dama ne suka tarbi wani shugaban masu garkuwa da mutane, Hamisu Bala, wanda aka fi sani da Wadume,...
Gwamnatin tarayya ta sa yara Almajirai fiye da miliyan biyu a makarantar Firamare da koyon Larabci a cikin wata shida....
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce, ci gaba da bayar da tallafin wutar lantarki...
Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwan Nijeriya (NPA) ta sanar da cewa, kudaden da ta zuba a asusun gwamnatin tarayya ya karu...
© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.