• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Bankunan Kasashen Ketare Sun Yaba Da Bunkasuwar Tattalin Arzikin Kasar Sin

by CGTN Hausa
2 years ago
Sin

Yayin da kasar Sin ta fitar da bayanai kan ci gaba tattalin arzikinta a shekarar 2023, kwararru daga cibiyoyin hada-hadar kudi na kasashen waje sun yi tsokaci mai kyau kan ci gaban tattalin arzikin kasar Sin. 

Jimillar bayanan tattalin arzikin sun kyautatu fiye da yadda aka yi tsammani tun daga watan Agusta, a cewar Zhu Haibin, babban masanin tattalin arzikin kasar Sin a J.P Morgan.

  • Shugaban Ghana Ya Kaddamar Da Sabuwar Matatar Man Fetur Da Sin Ta Gina A Kasar
  • CMG Na Sin Da Gidan Telebijin Na BFM Na Faransa Sun Gabatar Da Shirin Musamman Na Yin Hira Da Manyan Jami’an Gwamnati

A bara, jimillar GDPn kasar Sin ya karu da kashi 5.2 cikin dari idan aka kwatanta da makamancin lokacin shekarar da ta gabata, zuwa sabon matsayi da ya kai yuan triliyan 126.06 kwatankwacin dalar Amurka tiriliyan 17.74, a cewar hukumar kididdiga ta kasar. Adadin ci gaba ya zarce hasashen gwamnati na samun ci gaban kusan kashi 5 cikin dari a duk shekara, kuma ya zarce karuwar kashi 3 cikin dari a 2022.

Xiong Yi, babban masanin tattalin arziki na kasar Sin a bankin Deutsche ya ce, “Rawar ganin masana’antun sarrafawa na kasar Sin suka taka a kasuwannin duniya na ci gaba da karuwa, kuma hade da fitar da kayayyaki masu fasahar sabbin makamashi guda uku zuwa kasashen waje ya kai darajar Yuan tiriliyan daya a karon farko, lamarin da ya ingiza sabon ci gaban tattalin arziki,”

Jimillar darajar fitar da kayayyakin masu fasahar sabbin makamashi guda uku na kasar Sin, wato batura masu amfani da hasken rana, da batirin lithium-ion da motocin lantarki, ta karu da kashi 29.9 cikin dari zuwa yuan tiriliyan 1.06 a shekarar 2023. (Yahaya)

LABARAI MASU NASABA

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC
Daga Birnin Sin

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

October 25, 2025
Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take

October 24, 2025
An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan
Daga Birnin Sin

An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

October 24, 2025
Next Post
Mali, Nijar Da Burkina Faso Sun Fice Daga Kungiyar ECOWAS

Mali, Nijar Da Burkina Faso Sun Fice Daga Kungiyar ECOWAS

LABARAI MASU NASABA

Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

October 25, 2025
An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

October 25, 2025
Zuwan Tsoffin ’Yan Wasan Barcelona Abuja Ya Nuna Ana Samun Zaman Lafiya A Nijeriya – Matawalle

Zuwan Tsoffin ’Yan Wasan Barcelona Abuja Ya Nuna Ana Samun Zaman Lafiya A Nijeriya – Matawalle

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ma’aikacin Lafiya Na Shekarar 2025 Dakta Seidu Adebayo Bello

October 25, 2025
Gwarzon Kamfanin Fasahar Kuɗaɗe Na Shekarar 2025, Opay Nigeria

Gwarzon Kamfanin Fasahar Kuɗaɗe Na Shekarar 2025, Opay Nigeria

October 25, 2025

Gwarzon Kamfanin Samar Da Kaya Na Shekarar 2025, Kamfanin Nestlé Pure Life

October 25, 2025
Mata Ne Ginshikin Ci-Gaban Al’umma – Gimbiyar Dange

Mata Ne Ginshikin Ci-Gaban Al’umma – Gimbiyar Dange

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

October 25, 2025
Jami’ar ABU Ta Ƙaryata Zargin Ƙera Makamin Nukiliya A Asirce

Jami’ar ABU Ta Ƙaryata Zargin Ƙera Makamin Nukiliya A Asirce

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Hukumar Kare Ƴancin Masu Amfani Da Kaya (FCCPC): Tabbatar Da Adalci A Kasuwa

October 25, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.