• English
  • Business News
Friday, October 24, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Binciken CGTN: Ba Karfin Samar Da Kayayyaki Na Kasar Sin Ba Ne Ya Wuce Kima, Sai Dai “Kariya Irin Na Amurka”

by CGTN Hausa
1 year ago
bincike

Zargin da Amurka ta yi wa kasar Sin game da abin da take kira “samar da kayayyakin fiye da kima” na ci gaba da haifar da zazzafar muhawara a ra’ayin al’ummar duniya. Wani binciken jin ra’ayoyin jama’a da kafar CGTN ya kaddamar tsakanin masu amfani da yanar gizo na duniya ya nuna cewa, kaso 91.49 na wadanda suka ba da amsa sun yi imanin cewa, zargin da Amurka ta yi ba shi da tushe balle makama.

Matsalar ba samar da kayayyaki fiye da kima ba ce, sai dai “kariyar” Amurka da ta samu gindin zama. Masu ba da amsa ga binciken CGTN din sun bayyana a fili cewa, “Babban dabi’ar Amurka ita ce tana yin komai ne bisa muradunta”.

  • Kamfanin Kasar Sin Ya Kammala Aikin Hanyar Abuja Zuwa Keffi Cikin Nasara

Maganar samar da kayayyaki fiye da kima shaci fadi ne kawai, tare da babban kuskure kan ma’anar fitar da kayayyaki zuwa ketare da kuma ma’anar samar da kayayyaki fiye da kima. Amurka tana da matsayi mai muhimmanci a kasuwannin duniya, inda ta samu kaso 48 na kasuwar sassan na’urorin laturoni na semiconductor da ake fitarwa, da kaso 42 na kasuwar makaman da ake fitarwa, da kaso 10 na kasuwar amfanin gona.

A cikin binciken, kaso 91.49 na masu ba da amsar sun yi imanin cewa, fitar da karin kayayyaki ba ya nufin samar da kayayyaki fiye da kima. Ba sai an bata lokaci ana karyata wannan batu na “wuce gona da iri” ba. Haka kuma kaso 94.66 na masu ba da amsar sun yi kakkausar suka ga hakan, inda suka soki matakan Amurka a matsayin ba da kariya ga hajojinta. (Yahaya)

LABARAI MASU NASABA

An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

Sin Ta Saka Burikan Da Za Ta Cika A Shekaru 5 Masu Zuwa

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan
Daga Birnin Sin

An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

October 24, 2025
Sin Ta Saka Burikan Da Za Ta Cika A Shekaru 5 Masu Zuwa
Daga Birnin Sin

Sin Ta Saka Burikan Da Za Ta Cika A Shekaru 5 Masu Zuwa

October 24, 2025
An Shirya Harba Kumbon Shenzhou-21 A Kwanan Nan
Daga Birnin Sin

An Shirya Harba Kumbon Shenzhou-21 A Kwanan Nan

October 24, 2025
Next Post
PDP Ta Lashi Takobin Warware Rikicin Shugabancinta A Watan Agusta

PDP Ta Lashi Takobin Warware Rikicin Shugabancinta A Watan Agusta

LABARAI MASU NASABA

Ba Zan Kwatanta Matsayina Da Na Sarkin Bauchi Ba – Sabon Sarkin Duguri

Ba Zan Kwatanta Matsayina Da Na Sarkin Bauchi Ba – Sabon Sarkin Duguri

October 24, 2025
Gwamnatin Kaduna Ta Gano Ma’adanin Zinari Da Tagulla Da Za Su Haɓaka Tattalin Arziƙin Jihar

Gwamnatin Kaduna Ta Gano Ma’adanin Zinari Da Tagulla Da Za Su Haɓaka Tattalin Arziƙin Jihar

October 24, 2025
An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

October 24, 2025

Gwamnatin Katsina Ta Ƙara Samar Da Dakarun Tsaro 200 Domin Maganace Ta’addanci

October 24, 2025
Sin Ta Saka Burikan Da Za Ta Cika A Shekaru 5 Masu Zuwa

Sin Ta Saka Burikan Da Za Ta Cika A Shekaru 5 Masu Zuwa

October 24, 2025
Jam’iyyar NNPP A Kaduna Ta Ƙaryata Batun Tsige Shugabanta

Jam’iyyar NNPP A Kaduna Ta Ƙaryata Batun Tsige Shugabanta

October 24, 2025
An Shirya Harba Kumbon Shenzhou-21 A Kwanan Nan

An Shirya Harba Kumbon Shenzhou-21 A Kwanan Nan

October 24, 2025
Shugaba Xi Ya Jagoranci Zaman Jin Ra’ayoyin Wadanda Ba ‘Yan JKS Ba Game Da Tsara Shirin Raya Kasa Karo Na 15 

Shugaba Xi Ya Jagoranci Zaman Jin Ra’ayoyin Wadanda Ba ‘Yan JKS Ba Game Da Tsara Shirin Raya Kasa Karo Na 15 

October 24, 2025
Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Wa Sarakuna Ba Zai Rage Musu Iko Ba A Shirinsa Na Ƙirƙirar Sabbin Masarautu

Gwamnan Bauchi Ya Naɗa Yayansa A Matsayin Sabon Sarkin Duguri

October 24, 2025
Gombe Ta Ƙulla Yarjejeniya Da Rano Air Don Fara Jigila Tsakanin Abuja Zuwa Gombe

Gombe Ta Ƙulla Yarjejeniya Da Rano Air Don Fara Jigila Tsakanin Abuja Zuwa Gombe

October 24, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.