A ranar 26 ga watan Yuli agogon kasar Faransa, shugaban CMG Shen Haixiong ya gana da David Lappartient, shugaban kwamitin wasanni da Olympics na kasar Faransa kuma shugaban kwamitin kula da wasannin Esports na kwamitin Olympics na kasa da kasa a birnin Paris. Bangarorin biyu sun cimma matsaya kan zurfafa cikakken hadin gwiwa tare da yin musayar ra’ayi kan harkokin wasannin Olympics na kasa da kasa da kuma gudanar da wasannin Olympics na lokacin sanyi a tsaunukan Alps na Faransa a shekarar 2030. (Mai fassara: Yahaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp