Da’ira tana alamanta haduwar ilyalai ga Sinawa.
Babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin (CMG) zai watsa bikin tsakiyar yanayin kaka na shekarar 2022 bisa aladun duniyar wata mai siffar da’ira, ta yadda za a yayata aladun haduwar iyalai na alummar Sinawa. (Amina Xu)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp