Ɗan majalisar wakilai, Dennis Idahosa (APC-Edo) ya zama dan takarar jam’iyyar APC a zaben gwamnan Edo da za a yi a ranar 21 ga watan Satumba.
Shugaban kwamitin zaben fidda gwani na jam’iyyar APC na jihar Edo, Gwamna Hope Uzodimma na Imo ne ya bayyana haka a karshen zaben fidda gwanin da aka yi a ranar Asabar a Benin.
Uzodimma ya ce, Idahosa ya samu kuri’u 404,483 inda ya doke wasu takwas da ke neman takara a zaben.
Cikakkun bayanai daga baya…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp