Babbar alkalin-alkalan jihar Adamawa, Justis Hafsat AbdulRahman, ta rantsar da gwamna Ahmadu Umaru Fintiri a karo na biyu.
Mai shari’a Hafsat AbdulRahman, ta kuma rantsar da Farfesa Kaletapwa Farauta, a matsayin mataimakiyar gwamnan jihar.
Cikakken rahoto na tafe …
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp