Bisa shirin da bangarorin Sin da kungiyar kasashen Turai EU suka tsara, Ding Xuexiang, mataimakin firaministan kasar Sin, zai halarci hedkwatar kungiyar EU dake birnin Brussels na kasar Belgium, don jagorantar taron tattaunawar manyan jami’ai, kan batutuwan muhalli da yanayi karo na 5 na Sin da Turai, gami da ziyarar aiki a kasar Luxembourg, tsakanin ranar 17 zuwa 21 ga watan Yunin da muke ciki. (Bello Wang)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp