• English
  • Business News
Sunday, October 26, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

DSS Ta Karyata Yin Kawanya A Shalkwar CBN, Bayan Emefiele Ya Dawo Kan Aiki

by Sulaiman and Abubakar Abba
3 years ago
DSS

Hukumar jami’an tsaro ta DSS, ta karyata rahoton cewa, jami’anta sun yiwa shalkwar babban bankin Nijeriya CBN da ke Abuja kawanya domin su kama gwamnan babban bankin Godwin Emefiele a ranar litinin. 

A cikin sanarwar da kakakin DSS Peter Afunaya ya fitar ya danganta rahoton a matsayin na karya da kuma son karkatar da kan ‘yan Nijeriya.

  • Dalilina Na Kin Ba Obasanjo Hannu A Lokacin Karbar Lambar Yabo Ta Kasa —Fatima Lawan

Ya ce, rahoton na karya akan kamun wanda aka wallafa shi a yau 16 ga watan janairu 2023 cewar, jami’an hukumar sun shiga hedkwatar don kama Godwin, karya ce tsagwaron ta.

A wani bangaren kuma, rahotonni sun nuna cewa, gwamnan bankin, Godwin ya dawo Nijeriya bayan kammala hutunsa na shekara da ya yi a kasar waje.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Kaduna Tare Da  AUDA–NEPAD Sun Tallafa Wa Manoma 400 Da Kayan Noma

Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru

Godwin dai, ya tafi hutun ne, a watan Disambar 2022, inda kuma ya dawo bakin aiki a yau 16 ga watan janairu.

Da Dumi-Dumi: Na Dawo Zan Ci Gada Da Yin Ayyuan Da Buhari Ya Umarce Ni- Emefiele

Gwamnan babban bankin Nijeriya Godwin Emefiele,ya shelanta cewa ya dawo gida Nijeriya kuma a shirye yake ya ci gaba da gudanar da ayyukan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarce shi da yi.

Godwin a cikin wata sanarwar mai taken gwamnan CBN ya dawo kan aikisa da karfin guiwa bayan kammala hutunsa na shekara.

Babbar kotun da ke Abuja a watan 2022 ne ta dakatar da DSS daga yinkurinta na kama Godwin biyo bayan zargin sa da hannu a daukar nauyin aikata ta’addanci a kasar nan.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji
Labarai

Gwamnatin Kaduna Tare Da  AUDA–NEPAD Sun Tallafa Wa Manoma 400 Da Kayan Noma

October 26, 2025
Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru
Wasanni

Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru

October 26, 2025
Gwarzon Kamfanin Samar Da Kayayyakin Gida Na Mai Da Gas Na Shekarar 2025 Kamfanin GEIL
Manyan Labarai

Gwarzon Kamfanin Samar Da Kayayyakin Gida Na Mai Da Gas Na Shekarar 2025 Kamfanin GEIL

October 26, 2025
Next Post
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Aikin Aiwatar Da Karin Mafi Karancin Albashi A Janairun Nan

Gwarzon Ɗan Majalisa Na Shekarar 2025: Benjamin Okezie Kalu

October 26, 2025
An Yi Liyafar Murnar Kebe Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

An Yi Liyafar Murnar Kebe Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

October 25, 2025

Nafisa Abdullahi Aminu: Yarinyar Da Ta Ɗaukaka Darajar Nijeriya A Idon Duniya

October 25, 2025
Sin Da Amurka Sun Fara Tattaunawa Kan Tattalin arziki Da Cinikayya A Kuala Lumpur

Sin Da Amurka Sun Fara Tattaunawa Kan Tattalin arziki Da Cinikayya A Kuala Lumpur

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Banki Na Shekarar 2025 Bankin Providus

October 25, 2025
Firaministan Sin Ya Isa Singapore Don Ziyarar Aiki

Firaministan Sin Ya Isa Singapore Don Ziyarar Aiki

October 25, 2025
Gwarzuwar Hukumar Da Ta Kawo Sauyi A Kula Da Muhalli A 2025 Hukumar NASENI

Gwarzuwar Hukumar Da Ta Kawo Sauyi A Kula Da Muhalli A 2025 Hukumar NASENI

October 25, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.