Shugaban gamayyar kungiyoyin manoma na kasa, Dakta Farouk Mudi, ya tabba-tar da cewa, duk wanda zai noma kowane irin amfanin gona zai noma ya tabbatar da ya kiyaye lokaci, wato daidai lokacin da ya kamata ya yi shukar.
Domin kuwa shuka amfanin gona a lokacin da ya kamata, shi ass a manomin ya samu amfani mai yawa. Dakta Farouk ya bayyana hakan ne, lokacin da wakilinmu Bello Hamza ke tattauna wa da shi, a ass a noma ta kafar sadarwar Fotkas wan-da ake watsa shirye-shirye kai-tsaye daga kamfanin haridar ta LEADERSHIP zuwa assan duniya.
Farouk, ya kara da cewa, bayan kiyaye lokacin da ya kamata a yi shuka, sai kuma wani abu da yake da matukar muhimmanci ga manomi, shi ne, samun ingantac-cen iri wanda zai bayar da amfani mai yawa, kuma mai yawa.
Sannan kuma ya bukaci dukkan manoma da su rungumi, yin amfani da dukkan wani ci gaba da aka kawo a fannin noma.
Da ya juya, kan kiransa ga gwamnati, ya bukaci gwamnatin ta kara bunkasa hanyoyin da za ass an takin zama, a cikin sauki kuma a kan lokaci.
Daga nan kuma sai ya kara, yi wa gwamnati tambihi cewa, manoma musamman masu noma kayan ass a irin su tumatur, suna bukatar a samar musu da nasana’antu wadanda za su iya adana dukkan wani abu da manonin ya noma mu-samman ta bangaren kayan ass a, irin su tumatur da tattasai da kuma kankana.
Farouk ass , samar da masana’antu da za su sarrafa amfanin gonar yadda za a iya adana shi da kuma daukarsa zuwa wasu ass ana ciki da wajen kasar nan ba tare da ya lalace ba, zai taimaka wajen habaka tattalin arzikin manoman da ma kasa baki daya.
Haka kuma, a daidai wannan lokacin da za a iya cewa, kusan ma fi yawancin al’umma sun shiga halin tsaka-mai-wuya, musamman sakamon canjin kudin da aka yi, saboda haka sai ankarar da manoma ka da, sun dinga siyar da amfanin gomarsu a wannan lokaci, domin kuwa, matukar suna sayar wa za su yi, amuna asara wadda tana iya rage musu karfi wajen noman da ke fuskanta nan gaba.