• English
  • Business News
Tuesday, November 4, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Fahimtar Manufar Kasar Sin Ta Yin Kwaskwarima A Sabon Zamani

by Sulaiman and CGTN Hausa
1 year ago
default

default

A ranar 23 ga watan Mayun shekarar 2024, an gudanar da taron karawa juna sani tsakanin kamfanoni da masana kan yin kwaskwarima a birnin Jinan, babban birnin lardin Shandong dake gabashin kasar Sin, wanda shugaban kasar Xi Jinping ya jagoranta, inda ya bayyana cewa, “A yayin da ake yin kwaskwarima, ba kawai ana bukatar kawar da tsofaffin sassan da ba su dace ba, har ma da kafa sababbin tsare-tsaren da suka dace, da zarar an mallaki hanyar da ta dace, za a iya samun sakamako sau biyu bisa ga rabin kokari.” 

Wadanne dabaru aka yi amfani da su wajen yin kwaskwarima a cikin gida da bude kofa ga kasashen waje da kasar Sin ta yi a cikin shekaru 40 da suka gabata?

  • Zakarun Gasar Olympics 42 Za Su Jagoranci Tawagar Kasar Sin A Gasar Olympics Ta Paris
  • Wurin Da Ya Fi Ba Ni Wahala A Daukar Shirin Labarina – Hadiza Abubakar

“Bari wasu su sami arziki tukuna” shi ne ainihin ra’ayin marigayi Deng Xiaoping wajen jagorantar yin kwaskwarima a cikin gida da bude kofa ga kasashen waje. An tsara wannan manufar ne bisa ga rashin daidaiton ci gaban al’umma a kasar Sin a wancan lokaci, kuma ta sa kaimi ga bunkasuwar tattalin arzikin kasar baki daya. Amma, “wadatar gama gari” shi ne babban burin aiwatar da wannan manufar.

Domin cimma wannan buri, Xi Jinping ya shirya wani “wasan dara”. Tabbatar da dunkulewa da hadin kai hanya ce mai muhimmanci a gare shi don buga wannan wasan na dara da kyau, kuma ya kasance muhimmin bangare na hanyoyinsa na yin kwaskwarima.

“A halin yanzu, mun kai wani sabon matsayi na tarihi na yin kwaskwarima, kuma mun gamu da sabbin matsaloli masu yawa da ba a taba ganin irinsu ba. Dole ne mu nuna karfin zuciya da hikimar siyasa, da kuma mai da hankali kan kafa tsare-tsare, da tabbatar da dunkulewa da ma hadin kai a yayin da ake yin kwaskwarima, hakan za a karfafa ingantattun ayyuka a fannin.”

LABARAI MASU NASABA

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

Wannan dabara ta yi fice musamman wajen yin gyare-gyare kan rashin daidaiton ci gaba a tsakanin yankuna daban daban a kasar Sin. A ganin Xi Jinping, rashin daidaituwa ya kasance a ko’ina, kuma dole ne a inganta samun daidaituwa a yayin da ake neman ci gaba. Wannan ita ce dabarar gano gaskiya ta samun daidaiton ci gaba a tsakanin yankuna daban daban. (Bilkisu Xin)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

November 3, 2025
Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

November 3, 2025
An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau
Daga Birnin Sin

An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau

November 3, 2025
Next Post
Kash: Ɗan Fasa-Ƙwauri Ya Hallaka Jami’in Kwastan A Jigawa

Kash: Ɗan Fasa-Ƙwauri Ya Hallaka Jami'in Kwastan A Jigawa

LABARAI MASU NASABA

Kalaman Trump A Kan Nijeriya Abun Damuwa Ne – Peter Obi 

Kalaman Trump A Kan Nijeriya Abun Damuwa Ne – Peter Obi 

November 4, 2025
Jami’an Tsaro Sun Dawo Da Fasfo Ɗin Sanata Natasha Bayan Ƙwace Shi A Abuja

Natasha Ta Zargi Akpabio Da Sanya Jami’an Tsaro Su Ƙwace Mata Fasfo A Filin Jirgin Saman Abuja 

November 4, 2025
Masu Kashe Mutane A Kudu Maso Gabas Kiristoci Ne – Soludo

Masu Kashe Mutane A Kudu Maso Gabas Kiristoci Ne – Soludo

November 4, 2025
Ribadu Ya Gana Da Hafsoshin Tsaro Biyo Bayan Kalaman Trump 

Ribadu Ya Gana Da Hafsoshin Tsaro Biyo Bayan Kalaman Trump 

November 4, 2025
Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

November 3, 2025
Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

November 3, 2025
An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau

An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau

November 3, 2025
“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump

“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump

November 3, 2025
Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai

Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai

November 3, 2025
Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka

Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka

November 3, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.