Fitacciyar Jarumar fina-finan Nollywood, Mercy Aigbe ta musulunta inda ta bayyana sunanta na Musulunci a wani taro na musamman da ta shirya ita da mijinta, Kazeem Adeoti a ranar Asabar.
Ta bayyana hakan ne a cikin wani faifan bidiyo da ta fitar a ranar Lahadi, ta ce, “Insha Allahu, sabon sunana shine Hajia Meenah Mercy Adeoti.”
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp