• English
  • Business News
Friday, October 17, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
2 years ago
Goron Juma'a

Jama’ar barkanku da juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A, Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa. A yau ma muna dauke da sakonnin gaishe-gaishenku wanda kuka aiko mana, sai dai kafin na je ga sakonnin naku sai na mika sakon gaisuwa na musamman zuwa ga Fadila Lamido, Zahra’u Abubakar (Dr. Zarah), da sauran ma’abota shafin Taskira irin su; Akwai Auwal Abdullahi Umar kiru, Maryam Rabiu Maman Nahna, Abdullahi Muhammad Brigade Gama, Musbahu Muhammad Goran Dutse, Mas’ud Saleh Dokadawa, Amina Mu’awiya Mukhtar, Mansur Usman Sufi (Sarkin yakin marubutan Yaki). Da dukkanin ma’abota shafin Taskira. Yanzu kuma zan je sakonnin da aka aiko kamar haka:

*Sako daga Zahra’u Abubakar (Dr Zahra) Karamar Hukumar Nassarawa Gama-D Jihar Kano:*

Sakon barka da Juma’a da farko ina gaida Habibee Ahmed Rufa’i Gobir, da fatan yayi juma’a afiya. Ina Mika sakon barka da juma’a na zuwa ga Malam Abubakar Adamu Gwani , Imam Mahma da Siyama da fatan duk sun yi Juma’a lafiya, sannan ina Mika sakon barka da Juma’a na zuwa ga Jamila Sani dake Lagos , Ina gaida Hajara Jaafar dake Kaduna, Ina gaida Nafisa Sulaiman da ke Tudun Yola, Ina mika sakon barka da Juma’a na zuwa ga Garzali Mai fada Ali, Ina gaida Yara na da kanne na abun Alfahari na, Nihal, Haneefat, Musaddik da Anur Allah yayi wa Rayuwar su Albarka, a karshe Ina mikaa sakon barka da juma’a na zuwa ga Lu’u Lu’u panmee  Abdullahi Adamu Gwani (Mai Nasara) Da fatan dukkaninsu sun yi Juma’a lafiya.

*Sako daga Habiba Idris Kwanar Jaba:*

Ina gaida masoyina abun alfaharina, wanda ya zamo shi kadai babu wani Abnur Hayatu, da fatan yayi juma’a lafiya. Sakon juma’a na gaba zuwa ga kawayena irinsu Shafa’atu da lubcy, da su Mero gayu da sauran kawayena ina fatan sun yi juma’a lafiya.

LABARAI MASU NASABA

Ranar Abinci Ta Duniya: NAWIA Ta Tallafawa Mata 114  Da Kayan Aikin Gona A Zamfara

Shugaban Ƙasa Zai Sake Nazari Kan Mutanen Da Aka Yi Wa Afuwa

*Sako daga Kabeer Ilyasu Jihar Katsina:*

Ina gaida Mahaifana su ne farko, sannan kannena da ‘yan uwa na kamar su Zahraddeen, Auwal, Aliyu, Sabeer, da Aisha da fatan sun yi juma’a lafiya.

*Sako daga Maryama Suraj Jihar Sokoto:*

Sakon Goron juma’a zuwa ga Sadeek da Salimat Kk, da Yaya Abbas, yaya Hashim, Yaya Fu’ad. Ina gaida Kawar tsokanata Mummy da kanwarta Ummi, da wata kawar tawa Zainabu Abu me tagwayen suna, sai Zuhra yarinya me kyau da fatan sun yi juma’a lafiya. Sannan ina gaida Malamina Malam Hassan Sa’eed da kanwarsa Amina Sa’eed da fatan su ma sun yi juma’a lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

NAWIA
Labarai

Ranar Abinci Ta Duniya: NAWIA Ta Tallafawa Mata 114  Da Kayan Aikin Gona A Zamfara

October 16, 2025
Tinubu
Manyan Labarai

Shugaban Ƙasa Zai Sake Nazari Kan Mutanen Da Aka Yi Wa Afuwa

October 16, 2025
Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara
Labarai

Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

October 16, 2025
Next Post
Ina Neman Gafarar ‘Yan Nijeriya Idan Na Muku Ba Dai-dai Ba —Buhari

Ina Neman Gafarar 'Yan Nijeriya Idan Na Muku Ba Dai-dai Ba —Buhari

LABARAI MASU NASABA

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

October 16, 2025
NAWIA

Ranar Abinci Ta Duniya: NAWIA Ta Tallafawa Mata 114  Da Kayan Aikin Gona A Zamfara

October 16, 2025
Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

October 16, 2025
Gaza

Wane Ci Gaba Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza Ta Haifar?

October 16, 2025
Tsohon Ɗan Wasan Dambe, Ricky Hatton Ya Rataye Kansa

Tsohon Ɗan Wasan Dambe, Ricky Hatton Ya Rataye Kansa

October 16, 2025
Alkaluman Jin Ra’ayi na CGTN Sun Shaida Amincewar Al’umma Da Karfin Tattalin Arzikin Kasar Sin

Alkaluman Jin Ra’ayi na CGTN Sun Shaida Amincewar Al’umma Da Karfin Tattalin Arzikin Kasar Sin

October 16, 2025
Masu Bincike Na Sin Sun Kera Wani Dan Karamin Mutum Mutumin Hannu Da Zai Taimaka Wajen Gwaje-wajen Kimiyya

Masu Bincike Na Sin Sun Kera Wani Dan Karamin Mutum Mutumin Hannu Da Zai Taimaka Wajen Gwaje-wajen Kimiyya

October 16, 2025
Tinubu

Shugaban Ƙasa Zai Sake Nazari Kan Mutanen Da Aka Yi Wa Afuwa

October 16, 2025
Xi Jinping Ya Yi Kira Da a Kara Horar Da Kwararrun Masana A Fannin Aikin Gona

Xi Jinping Ya Yi Kira Da a Kara Horar Da Kwararrun Masana A Fannin Aikin Gona

October 16, 2025
Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

October 16, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.