• English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

byRabi'at Sidi Bala
2 years ago
Goron

Jama’a barkanku da juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma’a. Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki na kusa, dana nesa. A yau ma ina dauke da wasu sakonnin gaishe-gaishen, sai dai kuma kafin na je ga sakonnin masu karatu da suka aiko, sai na fara mika tawa gaisuwar zuwa ga dukkanin ma’aikatan wannan gidan jarida mai albarka ta LEADERSHIP HAUSA, musamman Editana Abdulrazak Yahuza Jere, da sauran al’ummar musulmi baki daya, da fatan an yi sallar juma’a lafiya, kuma da fatan an yi kwalliyar juma’a tare da kai ziyara lafiya. Sai sakonnin da kuka aiko kamar haka;

Dubun gaisuwa dafatan alheri ga LEADERSHIP Hausa, ina mika sakon Goron Juma’a ga ‘yan’uwana da abokan arziki kamar su Hon Yusuf Dingyadi, sai kuma Alh kabir Asada, tare da Malam Umar Bandi (UBKK), da kuma Barista Uba Dikko, sai Prof Dantama, tare da DD Capital Almu Ladan, da Miler Abubakar Husaini Bad-manjo, daga karshe ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga Mutawallen Sokoto Rt HE Aminu Waziri Tambwal, da kuma Chief of Staff Alh Muktar Magori.

Daga Abubakar Sodangi Kalfun-Kalfu Nass, ABUJA

Ina gaida ‘Yan uwana da ke garin Jos, irinsu Maryamu, Ummussalama, khadijatu, Auwal, Isuhu da sauransu. Sannan ina gaida Malamina Malam Muttaka da kuma Baballe abokina, ina gaida ‘Yan kungiyarmu ta ball, da fatan sun yi juma’a lafiya.

Sako daga Habib Ahmad Jihar Kano Unguwar Goron Dutse:

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Ina gaida Hajiyata, Mamana kenan Haj. Karima, kowa ya bar gida, gida ya barshi, sai mahaifina Alh. Bello, sai kannena da abokaina, irinsu, Yahaya ikon Allah, su Idris Shettima, Dan Maraya Musa, Lukman a zauna lafiya, ina gaida matata Hafsat Bebin bebi, ina gaida ‘Yan uwanta da kannenta gaba daya, da fatan sun yi juma’a lafiya.

Sako daga Usman Bello Jihar Katsina:

Assalam. Ina gaida Mahaifana, ina gaida sauran ‘Yan uwana, da abokan karatuna wadanda na juma ban gansu ba, da wadanda ma muke haduwa har yanzu, ina gaida Ummi da Mami, da Fati, ina gaida Abdulkareem, Idris dan baiwa, ina gaida, Alhaji Ali mazan duniya, ina gaida sauran al’umma gaba daya da fatan kowa yayi sallar juma’a lafiya.

Sako daga Al’amin Shehu Dan Gaske Jihar Kaduna:

Bayan gaisuwa mai tarin albarka, tare da fatan Allah ya daukaka wannan gidan jarida ta mu, nake mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokan arziki kamar su Salis Kalifa Baba Ahmad, sai kuma babban  aminina wato Muhammad wanda aka fi sani da Mamman a cikin garin Kaduna, da kuma Barista Muhammadu Tasi’u Sirajo, da Yunus Abubakar da ke Kaduna, sai Malam Uwaisu Buhari Imam a Abuja, da kuma Muhammad Idris a Lake Biew Homes Phase 2 a Kado, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga mai gidan na Raji Musa Yakubu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.

Daga Muhammad Kalifa, Kano.

Ass. Gaisuwar Goron Juma’a zuwa ga mai girma tsohon shugaban hukumar DSS, na kasa Alh. Lawal Musa Daura, da Alh.Sani Musa da shugaban karamar hukumar Daura, da fatan sun yi juma’a lafiya.

Sako daga Hadi Tsohon Sarki Daura

Assalamu alaikum. gaisuwa cikin farin tare da fatan alheri nake ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga ‘yan’uwa da abokan arziki kamar Sulaiman Yusuf mai kanfanin S.Y Ingawa (LTD), sai kuma Umar Sani Madaki, tare da Musa Yusuf Ingawa wato Acid Kuality Designer, da kuma Ibrahim Muhammad inkiya Zola, da Alshak Muhammad, sai Ibrahim Tukura inkiya Shugaban Matasa, tare da Usman Hamisu, sai Adam Ibrahim Dan Barno, da kuma Malam Falalu Abdullahi wanda hake Zaria City, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Abba Abdullahi inkiya baka son tsufa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin sunna amin. Barka da Juma’a.

Daga Muhammad Idris, Abuja

Gaisuwar goron juma’a zuwa ga ‘yan uwa musulmi, da fatan sun yi juma’a lafiya. Ina gaida Zakiya da Haj.Mero, da Haj. Marka, da Haj. Sa’adatu me tuwon shinkafa, ina gaida Maryamu isah, ina gaida Dijen Malan Aminu, da Hidayatu Ibrahim, ina gaida Abubakar Mustapha, Arabian kingboi, Muhd Kalgo, Mika’il Adam, da sauransu. Da fatan kowa yayi Juma’a lafiya.

Sako daga Gimbiya Aishat Sa’id Jihar Bauchi

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

October 3, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

September 26, 2025
Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata
Madubin Rayuwa

Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata

September 21, 2025
Next Post
Kotun Daukaka Kara Ta Dage Sauraren Shari’ar Fintiri Da Binani

Kotun Daukaka Kara Ta Dage Sauraren Shari'ar Fintiri Da Binani

LABARAI MASU NASABA

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025
Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

October 8, 2025
Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Go to mobile version