• English
  • Business News
Friday, October 10, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
1 year ago
Goron

Jama’ar barkanku da wannan rana ta juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na ‘GORON JUMA’A’. Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa har ma da wadanda aka juma’a ba a hadu ba ko ake son haduwa da su irin na makaranta.

Kafin na mika sakon gaisuwar ta ku sai na fara mika tawa gaisuwar zuwa ga Editana Abdukrazak Yahuza Jere, tare da sauran ma’aikata baki daya da fatan an yi Juma’a lafiya. Sakon goron juma’a zuwa ga dukkanin ‘yan uwana, iyaye, yayye, da kanne da abokan arziki baki daya da fatan suma sun yi juma’a lafiya. Yanzu kuma zan mika kadan daga cikin sakonnin da kuka turo kamar haka:

Sako daga Dahiru Musa (Mai saida Jarida bakin bata Jihar Kano):

Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida ta mu mai albarka, ina son mika goron juma’a ga abokanaina kamar Alhaji Jinjiri na Alhaji Shu’aibu Lamiru Musa Mile 12 Legas, dana getso Bebeji da Kabiru me shayi, da Dan Habi zabo da Yusuf Letu, dukka a garin sabon Layin Kara Gwarzo Jihar Kano.

Sako daga Bala Dan Koli Gwada Jihar Niger Karamar Hukumar Shiroro:

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Salam. Dafatan an wuni lafiya, ina wa ‘yan uwana barka da Juma’a irin su; Alhaji Rabiu Dan Koli da Alhaji Marillo mai kwaya da Abdulkadir Sardaunan Getso dukkansu a garin Gwada. Na gode, Allah ya karawa Jaridar Leadaship albarka amin.

Sako daga Hadi Tsohon Sarki Daura -08164205067 -08127909054:

Ass. Gaisuwar Goron Juma’a ga mai girma shugaban hukumar Ilimi bai daya na Jihar Katsina Alh. Lawal Buhari Daura, da mai girma shugaban karamar hukumar Daura Hon. Alh Bala Musa, da mai girma shugaban hukumar Ilimin bai daya na karamar hukumar Daura Alh. Nura Lawal, da mai girma kansilan mazabar Uban dawaki B. Ward Daura Hon. Malam Ubale da mai girma shugaban matasa na jam’iyyar APC Ta Jihar Katsina Alh. Murtala Shehu, Da fatan Allah ya kara karesu daga sharrin makiya na fili dana boye, Allah ya kara rufa musu asiri duniya da lahira Amin.

Sako daga Haj. Aisha Rilwan Jihar Bauchi:

Ina mika sakon gaisuwata zuwa ga ‘Yan uwana Haj. Marka, da Salamatu Rilwan, da Khajija da Hafsat. Ina mika sakon gaisuwata zuwa ga Kawayena Hadiza Jibril, Haj. Sadiya, Abida Ahmad, Zuhriyya Aminu, Suwaiba Sauban da sauran kawayena duk a garin Bauchi.

Sako daga Ahmad Halliru Jihar Katsina:

Ina gaida masoyiyata, abar kaunata, muradin zuciyata Leemat Beauty, sakon na musamman ne zuwa gareta abar alfahari na. Ina gaida abokaina Sulaiman me inkiya, Fauwaz na Azima, Faisal dan boi, Masoyi me jama’a, Safyanu J.k, dan Adamawa, Bello yaron kirki, da duk jama’ar AZ Group.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

October 3, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

September 26, 2025
Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata
Madubin Rayuwa

Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata

September 21, 2025
Next Post
Masu Zanga-Zanga A Jigawa Sun Ƙi Bin Umarnin Zama A Gida, Sun Fito A Rana Ta Biyu

Masu Zanga-Zanga A Jigawa Sun Ƙi Bin Umarnin Zama A Gida, Sun Fito A Rana Ta Biyu

LABARAI MASU NASABA

Matatar dangote

ACF Ta Yi Zargin Shiri Na Musamman Don Rusa Matatar Man Dangote

October 10, 2025
Yadda Zargin Takardar Karatun Bogi Ta Tilasta Wa Minista Nnaji Murabus

Yadda Zargin Takardar Karatun Bogi Ta Tilasta Wa Minista Nnaji Murabus

October 10, 2025
Gwamnatin Kogi Ta Yaba Wa Tinubu Kan Naɗin Amupitan Shugaban INEC

Gwamnatin Kogi Ta Yaba Wa Tinubu Kan Naɗin Amupitan Shugaban INEC

October 10, 2025
Annabi (SAW) Shi Ne Mai Girman Duk Wani Mai Girma Da Allah Ya Taɓa Yi (2)

Annabi (SAW) Shi Ne Mai Girman Duk Wani Mai Girma Da Allah Ya Taɓa Yi (2)

October 10, 2025
Arewa Ta Daina Zama Ci-Ma Zaune A Tattalin Arziƙi – Gwamnan Bauchi

Arewa Ta Daina Zama Ci-Ma Zaune A Tattalin Arziƙi – Gwamnan Bauchi

October 10, 2025
Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe

Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe

October 10, 2025
Matsalar Tsaro: Tinubu Ya Karyata Batun Yi Wa Kiristoci Kisan Ƙare Dangi

Matsalar Tsaro: Tinubu Ya Karyata Batun Yi Wa Kiristoci Kisan Ƙare Dangi

October 10, 2025
An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal

An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal

October 9, 2025
Masu Kallon Fina-Finai Na Sin Sun Gamsu Da Fina-Finan Da Aka Gabatar A Lokacin Hutun Bikin Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar Sin Ta 2025

Masu Kallon Fina-Finai Na Sin Sun Gamsu Da Fina-Finan Da Aka Gabatar A Lokacin Hutun Bikin Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar Sin Ta 2025

October 9, 2025
‘Yansanda Sun Kama Motar Hilux Ɗin Da Aka Sace A Kano A Hanyar Zuwa Nijar

‘Yansanda Sun Kama Motar Hilux Ɗin Da Aka Sace A Kano A Hanyar Zuwa Nijar

October 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.