Jama’a barkanku da kasancewa tare da shafin Goron Juma’a, shafin dake bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan’uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa har ma da wadanda aka dade ba a hadu ba.
Kamar kowane mako yau ma shafin na tafe da wasu sakonnin gaishe-gaishen da ku ka aiko mana, inda sakon farko ya fara da cewa:
- Manchester Ta Kai Zagayen Semi Final A Europa Bayan Doke Lyon
- Alkaluman Tattalin Arzikin Sin Sun Shaida Dorewar Ingancin Tattalin Arzikinta
Sako Daga Khadija Bala Muhammad (Sweet Bala):
Ina gaida Antyna da babana sai kawayena kamar su; Maryam Hussain Aminu, Sa’adatu Abubakar Mai Salati, Fatima Aliyu Bagadaza, Hajara Yahyah Mai Agogo, Khadija Is’hak Adam, Rahma Musa Girbobo, Khadija Abubakar Hausawa, Fatima Suleiman Bashir, Fatima Habib Umar, Safiyya Aminu Abba,
Sako Daga Sajida Wada Abubakar Jihar Katsina:
Ina gaida Ummi da Baba sai ‘yan uwana yaya Zahra, Yaya Aminu, Yaya Hadiza, Yaya Maimuna, Yaya Rashida, Iman, Amir Da Nurain, sannan kawayena Badi’a Kabir Kwallo, Jamila Sa’ad, Zainab Garba Goro, Yahanasu Imam, Saddika Junaid, Hauwa Uwaisu, da fatan sun yi Juma’a lafiya.
Sako Daga Fatima Zahra Jihar Kano:
Ina gaida Mamana da Abbana da kawaina kamar Rafi’a Kamal, Walida Sadik, Maryam Aliyu, Amina Idris, Khadija Baba, A’isha Fahat, Kursiyya Hamisu, Fiddausi da dai sauransu.
Sako Daga Wasila Adam Nuhu Jihar Kaduna:
Ina gaida Anti A’isha, Anti Ladidi, Anti Balaraba, Uncle Zubair, Uncle Jafar, Uncle Kamalu, Uncle Tajuddeen, Anti Kubra, Anti Sadiya, Uncle Yakub, sai kawayena kamar su; Shaheedah, Yasmin, Zeenat, Meenah, Mahmah, Hanan, Afnan, Fauzy, Ruky, Rumaisa.
Sako Daga Maryam Murtala, Jihar Kano:
Ina gaida Mamy, Maryam Abdullahi, ina gaida kawayena kamar, Khurthum Nasir, Zainab A. Mudi, Halima Saleh, Fatima Kabir Kanwa, Asma’u Muhammad Bello, Muhammad Abdullahi Aminu Mudi, Anwar, Baby Maryam, Anti Fauziyya, Bulun-bulun, Anti Sidiya, Ameerah, Amina, Esha, Anti Safiyya, Mama, Khairiyya, Uncle Hassan, Ibrahim, Uncle Aminu da fatan za su yi juma’a lafiya.
Sako Daga Maryam’s Bakery:
Ina gaida Mum da Dad nawa sannan ina gaida Sisters da brothers dina sai students dina irin su; Deejah, Meerah, Yusra, Nahnah, Zee, Fati, Husna, Priciliar, Kueen Billy, Zainab (first lady), princess Mahmah, Glory, Faith, Maryam Sha’aban, da dai sauran su.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp