• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Sin Ta Samar Da Yuan Biliyan 10 Ga Manoma Domin Tabbatar Da Shuka Da Girbin Hatsi A Lokacin Kaka

by CMG Hausa
3 years ago
Gwamnatin Sin

LABARAI MASU NASABA

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take

Kwanan baya, gwamnatin kasar Sin ta tsaida kudurin samar da Yuan biliyan 10, domin sake ba da tallafi ga manoma a fannin sayen kayayyakin gona, ta yadda za a taimaka musu wajen gudanar da ayyukan shuka da girbin hatsi a lokacin kaka kamar yadda ake fata.

Kuma, ya zuwa yanzu, sau uku ke nan, gwamnatin kasar Sin take samar da tallafin kudi ga manoma a bana, wadanda suka kai Yuan biliyan 40.

  • Tashar Bincken Sararin Samaniyar Kasar Sin Ta Sanar Da Sabon Ci Gaba A Gwajin Kimiyyar Rayuwa

A wannan karo, ana ba da tallafin kudi ga manoma na ainihi, musamman ma a fannin gudanar da ayyukan gona a lokacin kaka, da rage kudaden da za su kashe kan kayayyakin gona sakamakon hauhawar farashin kayayyakin gona.

Darektan sashen noma da yankunan karkara na ma’aikatar harkokin kudi ta kasar Sin Wu Qixiu ya bayyana cewa, matakin ba da tallafin kudi ga manoma, zai taimaka wajen rage kudaden da za a kashe a fannin gudanar da ayyukan gona, da kara adadin hatsin da za a samar, da kuma kare moriyar manoma masu gudanar da ayyukan gona, da karfafa musu gwiwar gudanar da harkokin da abin ya shafa, da tabbatar da samun kudin shiga ga manoman hatsi yadda ya kamata, lamarin da ya inganta tushen samun isassun hatsi a duk fadin kasar Sin. (Mai Fassarawa: Maryam Yang)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC
Daga Birnin Sin

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

October 25, 2025
Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take

October 24, 2025
An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan
Daga Birnin Sin

An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

October 24, 2025
Next Post
Obi Ka Bar Son Zuciyarka Ka Dauki Darasi A Wurin Shekarau Na Dawo Wa PDP Da Ya Yi —Makarfi

Obi Ka Bar Son Zuciyarka Ka Dauki Darasi A Wurin Shekarau Na Dawo Wa PDP Da Ya Yi —Makarfi

LABARAI MASU NASABA

Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

October 25, 2025
An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

October 25, 2025
Zuwan Tsoffin ’Yan Wasan Barcelona Abuja Ya Nuna Ana Samun Zaman Lafiya A Nijeriya – Matawalle

Zuwan Tsoffin ’Yan Wasan Barcelona Abuja Ya Nuna Ana Samun Zaman Lafiya A Nijeriya – Matawalle

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ma’aikacin Lafiya Na Shekarar 2025 Dakta Seidu Adebayo Bello

October 25, 2025
Gwarzon Kamfanin Fasahar Kuɗaɗe Na Shekarar 2025, Opay Nigeria

Gwarzon Kamfanin Fasahar Kuɗaɗe Na Shekarar 2025, Opay Nigeria

October 25, 2025

Gwarzon Kamfanin Samar Da Kaya Na Shekarar 2025, Kamfanin Nestlé Pure Life

October 25, 2025
Mata Ne Ginshikin Ci-Gaban Al’umma – Gimbiyar Dange

Mata Ne Ginshikin Ci-Gaban Al’umma – Gimbiyar Dange

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

October 25, 2025
Jami’ar ABU Ta Ƙaryata Zargin Ƙera Makamin Nukiliya A Asirce

Jami’ar ABU Ta Ƙaryata Zargin Ƙera Makamin Nukiliya A Asirce

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Hukumar Kare Ƴancin Masu Amfani Da Kaya (FCCPC): Tabbatar Da Adalci A Kasuwa

October 25, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.