Daga cikin kashi na biyu na jerin sunayen ministocin Tinubu kamar yadda shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya bayyana, sun hada da: tsoffin gwamnonin jihar osun, Gboyega Oyetola, Simon Lalong (Filato), Bello Matawalle (Zamfara) da Atiku Bagudu (Kebbi).
Sauran sune Abdullahi Gwarzo, Bosun Tijani, Maryam Shetty, Isiak Salako, Tunji Alausa, Yusuf Sununu, Ibrahim Geidam, Lola John, Shuaibu Audu, Tahir Mamman, Aliyu Abdullahi, Alkali Saidu, Heineken Lokpobori, Maigari Ahmadu and Zaphaniah Jisalo.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp