• English
  • Business News
Friday, May 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hanyoyin Da Iyaye Ke Taimaka Wa ‘Ya’yansu Samun Nasarar Karatu (1)

by Idris Aliyu Daudawa
1 year ago
in Ilimi
0
Data
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Yayin da wasu yara sune suke taimakawa kansu wajen maida himma wajen karatu yayin da wasu basu da wannan wayon  na taimakawa kansu.

Yara wadanda suke suna da saurin gane abubuwan da aka koya masu za su ba da hadin kai a gida, makaranta,da kuma al’ummar da suke tare da su. Rayuwarsu ta kan kasance abar ban sha’awa dan abu kadan za a yi koya masu nan da nan su gane irin hakan kamar basu wani abu hakan yakan basu kwarin gwiwa koda sun fuskanci wani abin da zai daure masu kai dangane da koya masu wani abu da aka yi, alal misali matashin da ake kartfafa ma shi gwiwa wajen ba shi taimako ya kasance kuma yana maida hankali kan abin da aka koya ma shi.

Ga abubuwa wadanda za su taimaka wajen sa idon na tabbatar da yaro yana koyo da gane abin da ya sa gaban shi.

1.Taimakawa wajen bunkasa sha’awar koyo

Labarai Masu Nasaba

Abubuwan Da Na Gani A Yankin ‘Hero Bay’ Da Ke Cikin Kasar China

Makafi 37 Sun Zana Jarabawar JAMB A Bauchi

Saboda a sa shi yaron ya maida hankali kan abin da ake koya masa wato ya kagara bama kamar idan aka lura da alamar yana da sha’awara karatun ko koyon abin da ake kokari da son ya sani. Kamata ya yi duk hanayar da aka san idan an bita za ta taiamaka wajen jan hankalin shi wada ake son ko wadanda ake son, abu mafi dacewa shi ne ayi duk yadda za ayi domin a samu cimma shi burin. Alal misali mai da hankali wajen ganin sai ya kammala wani aikin da aka ba shi a makaranta da kokari na sai cimma nasara wajen samun makin da ya dace. Bugu da kari kuma  mahaifi abu mafi da cewa shi ne ya sa ido na tabbatar da shi yaron ko dalibin ya yi shawa’awa kamar yadda za a nuna ma shi yadda za iyi amfani da ilimin shi abin har ya kai. In da aka hadu da matsala wani lokaci shi ne a tsaya tsayin daka har sai an ga yaro ya maida hankalin sa wurin da ake so da ganin zai fi taimakawa rayuwarsa, maimakon shi abin da ake tsammani zai fi ma shi daidai a rayuwarsa.Idan ana matsawa yaro sai ya kammala duk ayyukan da aka ba shi a makaranta, ko ya samu makin daya dace, a irin wannan yanayi ko shakka babu sai shi wanda ake son wawa kan hanya ta gari ya ji dadin abin. Ta wani bangaren kuma idan shi yaron ya gane damuwar shi da ake yi ana son ne a gaba shi ma ya samu nasara shi ma da kan shi zai ba da kai bori ya hau domin shi ma da kan shi yana son ya samu nasarar duk abin da ya sa  a gaba. Tunda yake a koyi abu yafi a samu sakamako mai kyau maganar gaskiya sai an amince da al’amarin muhimmancin koyon abubuwan da suka shafi ilimi saboda ai sai  an san su kafin ayi tunanin samun sakamakon da zai  burge mutane, kamata ya yi a fdadawa yaro ko da shi al’amarin koyo yana da na shi mazaunin na musamman.

2.A rika bada kyauta ta abin da zai ja hankalinsu

Ba yara kyaututtuka ko kyauta duk lokacin da suka yi wani bin bajinta lokacin jarabawa ko a basu wani aikin cikin aji, da dai sauran al’amuran rayuwa na yau da kullun, wani abu ne da za isa su kara maida himma wajen abubuwan da ake koya masu. Abubuwan kyauta kamar sayn lokacin talabishin cake, ice cream, ko wasu kayan wasa suna sa yara su kasance cikin annashuwa kamar dai duk wata kyauta da za a basu ba wata mai tsada ba.Sai dai kuma akwai wadanda suke yi ma wannan al’amari Kallon cin hanci domin an lura da akwai lokacin da aka lura irin wannan maida hankali wajen koyo har a kai ga yin kokarin bazata, abin yana ja da baya ne bama kamar idan aka lura kyautar da aka bada ta dushe.Sannu a hankali su daliban ko matasan suna sabawa da irin halayya ta kyauta da ake ba su da gane muhimmancinta. Yana iya wanke hakoransa ba tare da niyyar yana bukata a bashi wata kyauta ba.Wadannan suna iya bada kwarin gwiwa a wasu wuraren amma kuma ba za su taimaka ba wajen kokrin da ake na cusa wasu halaye na gari.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Kasar Sin: Ana Sa Ran Masu Yawon Bude Ido Za Su Yi Tafiye-tafiye Sama Da Biliyan 6 A Shekarar 2024

Next Post

Masana’antar Samar Da Kayayyaki Ta Kasar Sin Ta Samu Farfadowa A Shekarar 2023

Related

Abubuwan Da Na Gani A Yankin ‘Hero Bay’ Da Ke Cikin Kasar China
Ilimi

Abubuwan Da Na Gani A Yankin ‘Hero Bay’ Da Ke Cikin Kasar China

1 week ago
Makafi 37 Sun Zana Jarabawar JAMB A Bauchi
Ilimi

Makafi 37 Sun Zana Jarabawar JAMB A Bauchi

2 weeks ago
Gwamnatin Tarayya Ta Umurci WAEC, NECO Su Koma Amfani Da CBT Nan Da 2026
Ilimi

Gwamnatin Tarayya Ta Umurci WAEC, NECO Su Koma Amfani Da CBT Nan Da 2026

2 weeks ago
Nijeriya Ta Biya Bashin Ɗaliban Da Ke Karatu A Ƙasashen Waje
Ilimi

Nijeriya Ta Biya Bashin Ɗaliban Da Ke Karatu A Ƙasashen Waje

2 weeks ago
Dalilai 12 Da Ke Nuna Malaman Makaranta Na Da Muhimmanci Ga Al’umma (2)
Ilimi

Dalilai 12 Da Ke Nuna Malaman Makaranta Na Da Muhimmanci Ga Al’umma (2)

3 weeks ago
Fursunoni 62 Sun Rubuta Jarrabawar NECO da MBAIS A Kano
Labarai

Fursunoni 62 Sun Rubuta Jarrabawar NECO da MBAIS A Kano

3 weeks ago
Next Post
Masana’antar Samar Da Kayayyaki Ta Kasar Sin Ta Samu Farfadowa A Shekarar 2023

Masana’antar Samar Da Kayayyaki Ta Kasar Sin Ta Samu Farfadowa A Shekarar 2023

LABARAI MASU NASABA

Farfaɗo Da Mutuncin Nijeriya Ta Hanyar Buɗe Kofofin Kasuwanci Da Ƙasashen Waje

Farfaɗo Da Mutuncin Nijeriya Ta Hanyar Buɗe Kofofin Kasuwanci Da Ƙasashen Waje

May 9, 2025
Hukuncin Tarar Dala Miliyan 220 Da Kotu Ta Ci Kamfanin Meta Ya Yi Daidai

Hukuncin Tarar Dala Miliyan 220 Da Kotu Ta Ci Kamfanin Meta Ya Yi Daidai

May 9, 2025
Xi Da Putin Sun Gana Da Manema Labarai Tare

Xi Da Putin Sun Gana Da Manema Labarai Tare

May 8, 2025
Man Utd Ta Lallasa Bilbao, Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Gasar Europa

Man Utd Ta Lallasa Bilbao, Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Gasar Europa

May 8, 2025
Xi: Hadin Gwiwa Tsakanin Sin Da Rasha Na Samar Da Daidaito Ga Duniya Mai Cike Da Tashin Hankali

Xi: Hadin Gwiwa Tsakanin Sin Da Rasha Na Samar Da Daidaito Ga Duniya Mai Cike Da Tashin Hankali

May 8, 2025
Xi Da Putin Sun Rattaba Hannu Kan Sanarwar Hadin Gwiwa A Sabon Zamani

Xi Da Putin Sun Rattaba Hannu Kan Sanarwar Hadin Gwiwa A Sabon Zamani

May 8, 2025
Waiwaye Game Da Gudummawar Shawarar BRI Ga Duniya

Waiwaye Game Da Gudummawar Shawarar BRI Ga Duniya

May 8, 2025
Me Ya Sa ‘Yan Kasuwar Kasashen Afirka Rungumar Kudin RMB?

Me Ya Sa ‘Yan Kasuwar Kasashen Afirka Rungumar Kudin RMB?

May 8, 2025
Bisa Rokon Bangaren Amurka Ne Manyan Jami’In Kasar Sin Zai Tattauna Da Takwaransa Na Gwamnatin Amurka Kan Batun Ciniki Da Tattalin Arziki

Bisa Rokon Bangaren Amurka Ne Manyan Jami’In Kasar Sin Zai Tattauna Da Takwaransa Na Gwamnatin Amurka Kan Batun Ciniki Da Tattalin Arziki

May 8, 2025
Robert Prevost Ya Zama Ba’amurke Na Farko Da Ya Zama Fafaroma

Robert Prevost Ya Zama Ba’amurke Na Farko Da Ya Zama Fafaroma

May 8, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.